Saturday, December 20
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Hukumar JAMB ta fitar da Jadawalin Jihohin da aka fi yin satar amsa, Duba kaga ko jiharka na ciki

Hukumar JAMB ta fitar da Jadawalin Jihohin da aka fi yin satar amsa, Duba kaga ko jiharka na ciki

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Hukumar shirya jarabawar Jami'a ta JAMB ta sanar da jihohin Anambra da Imo a matsayin wadanda aka fi yin satar amsa. A bayanan da hukumar ta fitar ranar Talata ta fitar da cibiyoyin da aka kama ana satar amsa a cikinsu. Gaba daya an kama Cibiyoyi 19 ne a fadin Najeriya. A jihar Anambra ne aka fi kama masu yawa inda ake da guda 6, Sai guda 4 da aka kama a jihar Imo, An kama guda daya a Abia, hakanan an kama guda daya a Edo. A jihar Kano guda 2 aka kama. sai guda 1...
Tsaro ya inganta sosai a Najeriya, Masu sukar Tinubu ku daina>>Inji Nuhu Ribadu

Tsaro ya inganta sosai a Najeriya, Masu sukar Tinubu ku daina>>Inji Nuhu Ribadu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Babban me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya bayyana cewa, tsaro ya samu sosai a Najeriya. Ya bayyana hakane inda yake cewa yanzu masu zuba jari ya kamata su shigo Najeriya su zuba hannun jari. Yace 'yan Adawa dake shiga kafafen yada labarai suna babatu su sani lokacinsu ya wuce yanzu mutane kansu ya waye. Ya gargadi cewa, masu sukar Tinubu su daina.
Kalli Bidiyon: A karshe dai Babiana ta goge Bidiyon data soki ‘yan Arewa musulmai ta kuma sake neman a yafe mata

Kalli Bidiyon: A karshe dai Babiana ta goge Bidiyon data soki ‘yan Arewa musulmai ta kuma sake neman a yafe mata

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Tiktok, Babiana da a baya ta wallafa Bidiyo da take zargin mutanen Arewa musulmai da cin zarafinta saboda bayyanar Bidiyonta na batsa, a yanzu ta goge wancan Bidiyon. Duk da cewa, ta bayar da hakuri, ta sake yin sabon Bidiyon inda ta sake bada hakuri tace kalmar musulman Arewa da ta yi amfani da ita bata dace ba. Babiana tace, Wasu sun kirata su ji halin da take ciki inda wasu suka tara mata kudi. https://www.tiktok.com/@queenofthenorth64/video/752504263889...
Bama son Talakawa: Duk wanda zai zo kasarmu cirani sai yana da Miliyan 17>>Inji Kasar Canada

Bama son Talakawa: Duk wanda zai zo kasarmu cirani sai yana da Miliyan 17>>Inji Kasar Canada

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Kasar Canada ta yi sabuwar doka cewa, duk wanda zai je can cirani sai yana da Akalla Naira Miliyan 17 a Asusun bankinsa. Wannan na zuwane bayan da aka yi sabuwar dokar shiga kasr ta Canada inda aka canja tsarin shiga kasar da 'yan Cirani suke wanda ake kira da Refugees and Citizenship Canada (IRCC). An fitar da sabuwar dokar ne ranar July 7, 2025 inda suka ce dai mutun na da Dalar Canada,  CAD $15,263 kwatankwacin Naira Miliyan 17 kenan kamin ya je kasarsu. A baya dai Abinda i...
Kalli Bidiyo: Zama Daram Gidan Garba>>Inji Matar Gfresh bayan da suka yi fada akan Sadiya Haruna

Kalli Bidiyo: Zama Daram Gidan Garba>>Inji Matar Gfresh bayan da suka yi fada akan Sadiya Haruna

Duk Labarai
Matar Gfresh, Al'amin, Maryam, 'Yar Yola da aka ga sun yi fada akan Sadiya Haruna a yanzu sun Shirya. An gano sun shirya ne bayan da aka ga Maryam ta wallafa Bidiyo tana cewa, Zama Daram gidan Mijinta. https://www.tiktok.com/@maryamayola/video/7525061139072437509?_t=ZM-8xt02WKuxL4&_r=1 A baya dai an jisu suna cacar baki a Wani Bidiyo da ya fita.
Kalli Bidiyo: Kuma Dai, Ana caccakar Sheikh Lawal Triumph saboda karanto Hadinin da yace Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayi fitsari a tsaye

Kalli Bidiyo: Kuma Dai, Ana caccakar Sheikh Lawal Triumph saboda karanto Hadinin da yace Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayi fitsari a tsaye

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Lawal Triumph na fuskantar karin suka kan karanto Hadisin da ya ce Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayi Fitsari a tsaye. Bidiyon malamin ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda musamman 'yan darika ke ta masa raddi kan hakan. Da yawa dai sun ce zasy dauki mataki https://www.tiktok.com/@ishaq..major/video/7524713289490746642?_t=ZM-8xswFVd2X60&_r=1 Hakan na zuwane bayan da Aka soki Malam saboda karanto hadisin dake cewa an ci...
Wata 6 na baiwa ADC zaku ga ta watse kowa ya kama gabansa>>Inji Shugaba Tinubu

Wata 6 na baiwa ADC zaku ga ta watse kowa ya kama gabansa>>Inji Shugaba Tinubu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugabab kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, watanni 6 ya baiwa jami'iyyar ADC za'a ga ta watse ta lalace kowa ya kama gabansa cikin 'yan Adawar. Shugaban ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Daniel Bwala. Yace Jam'iyyar ADC zata watsene saboda basu da alkinla. Yace daga daga cikin 'yan jam'iyyar ne da bakinsa ya bayyana cewa kowa so yake ya samu takarar shugaban kasa a jam'iyyar. Yace dan haka ba zasu yi karko ba