Wednesday, December 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Karya ake min ban fita daga APC zuwa ADC har yanzu ni dan APC ne, duk inda Buhari yake muna nan>>Inji Hadi Sirika

Karya ake min ban fita daga APC zuwa ADC har yanzu ni dan APC ne, duk inda Buhari yake muna nan>>Inji Hadi Sirika

Duk Labarai
Tsohon ministan Sufurin jiragen sama, Hadi Sirika ya bayyana cewa, yana nan a APC bai koma jam'iyyar hadakar 'yan Adawa ta ADC ba. Ya bayyana hakane ta shafinsa na X. Sirika yace abin ya bashi mamaki da yaji Wike na cewa, wai ya koma ADC hakanan kuma sai ya ji me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga shima yana cewa ya Koma ADC. Yace kasancewarsu manyan mutane bai yi tsammanin zasu rika yada labarin da bashi da inganci ba. Yace duk inda Buhari yake shima yananan dan haka bai bar jam'iyyar APC ba.
Da Duminsa: Sanata Aisha Binani ta fice daga APC zuwa ADC

Da Duminsa: Sanata Aisha Binani ta fice daga APC zuwa ADC

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun ce sanata A'isha Binani daga jihar Adamawa ta fice daga jam'iyyar APC zuwa ADC ta su Atiku. Hakan na zuwane kwanaki daya da bayyana ADC a matsayin jam'iyyar hadaka ta 'yan adawa dake son kayar da Tinubu a zaben shekarar 2027.
Da Duminsa: Kalli Sabon Ofis din Ganduje bayan sauka daga shugaban APC

Da Duminsa: Kalli Sabon Ofis din Ganduje bayan sauka daga shugaban APC

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} MAI TAGWAYEN OFIS: Bayan Sauka Daga Kujerar Shugabancin APC, Ganduje Ya Halarci Zama A Ofishinsa Na Hukumar Jiragen Sama Na Kasa (FAAN) Duk da dai wata majiya ta bayyana cewa Ganduje ya ajiye mukaminsa na shugabancin APC ne sakamakon rashin lafiya, amma sai ga shi ya samu damar halartar taron hukumar FAAN.
Sai da Buhari yayiwa kasarnan Rugurugu, Kiris ya rage ta talauce sannan ya mika min>>Inji Tinubu

Sai da Buhari yayiwa kasarnan Rugurugu, Kiris ya rage ta talauce sannan ya mika min>>Inji Tinubu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa ya karbi mulki Najeriya na daf da talaucewa. Ya bayyana hakane a kasar Saint Lucia a yayin ganawa da 'yan Najeriya mazauna kasar. Shugaba Tinubu yace amma yanzu Najeriya ta dawo hayyacinta anata walwala. Yace sun dauki matakan gyara sosai wanda suka dora kasar kan Turbar ci gaba.
Kotu ta yankewa dan Tiktok dake saka kayan mata hukuncin daurin shekara 1 a gidan yari

Kotu ta yankewa dan Tiktok dake saka kayan mata hukuncin daurin shekara 1 a gidan yari

Duk Labarai
Kotu ta yanke wa ɗan Tiktok mai saka rigar mama da wanka akan titi hukuncin shekara ɗaya a gidan yari. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Kotun Majistiri mai lamba 21 dake zamanta a Gyadi-gyadi, karkashin jagorancin mai sharia Hadiza Muhammad Hassan, ta yanke wa matashinnan Umar Hashim Tsulange da ya kware wajan sanya rigar mama, yana wanka a titi hukuncin zaman Gidan Gyaran Hali na shekara 1, ko biyan tarar Naira 80,000. Freedom Radio ta rawaito cewa kotun ta kuma umarci Tsulangen ya biya Hukumar tace Fina-finai ...
Idan aka bani damar tsayawa takarar shugaban masa a ADC wa’adi 1 kacal zan yi>>Inji Amechi

Idan aka bani damar tsayawa takarar shugaban masa a ADC wa’adi 1 kacal zan yi>>Inji Amechi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa iadan aka bashi damar tsayawa takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC wa'adin mulki daya zai yi. Amaechi ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV inda yace kuma idan suka kafa gwamnati abinda zasu fara yi shime samar da abinci. Amaechi yace babu yanda za'a yi a iya nagance matsalar tsaro idan mutane na cikin yunwa.
Kayar da Tinubu zai mana wahala saboda dukan manyan ‘yan Adawar, Peter Obi da Atiku da sauransu kowa so yake ya tsaya takara>>Inji Datti Baba Ahmad

Kayar da Tinubu zai mana wahala saboda dukan manyan ‘yan Adawar, Peter Obi da Atiku da sauransu kowa so yake ya tsaya takara>>Inji Datti Baba Ahmad

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Mataimakin Peter Obi a takarar zaben 2023, Datti Baba Ahmad ya bayyana cewa kowa a cikin manyan 'yan adawar da suka shiga ADC so yake a bashi takarar shugabancin Najeriya. Ya bayyana hakane a hirar da Daily Trust ta yi dashi inda yace a haka ba zasu iya kayar da Tinubu ba. Yace idan aka lura da Tinubu dai da yayi wahala sannan ya hakura da takara irin su Buhari suka yi sannan daga baya shima ya fito yayi. Yace kamata yayi a saka ci gaban kasa a gaba bawai biyan bukatar...
Karku bari kudi ya raba kanku>>Kashim Shettima ya gayawa iyalan Dantata

Karku bari kudi ya raba kanku>>Kashim Shettima ya gayawa iyalan Dantata

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima yayi kira ga iyalan marigayi, Alhaji Aminu Alhassan Dantata da cewa kada su bari dukiya ta raba kawunansu. Ya bayyana hakane a yayin ziyarar da ya kai Kanon gidan marigayin a madadin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. Kashim yace iyalan su kasance a hade sannan kada su yi fariya kuma su kasance da taimako irin na mahaifinsu. Yace rashin dantata ba ga iyalansa bane kawai, rashine da aka yi ga dukkan kasa. Yace me dukiyar kansa ya ras...
Da Duminsa: Sheikh Pantami zai shiga jam’iyyar hadakar ‘yan Adawa ta ADC

Da Duminsa: Sheikh Pantami zai shiga jam’iyyar hadakar ‘yan Adawa ta ADC

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Ministan Buhari Shêikh Isah Ali Pantami Zai bi Tawagar Haɗaka Ta ADC Ta Su Malam Nasiru El-rufa'i Da Atiku Abubakar Me zaku ce?
Kwana daya bayan Komawa ADC: Akwai yiyuwar APC zata hanamu zaman lafiya a ADC dan haka zamu yiwa sabuwar jam’iyya rijista saboda kota kwana>>Inji El-Rufai

Kwana daya bayan Komawa ADC: Akwai yiyuwar APC zata hanamu zaman lafiya a ADC dan haka zamu yiwa sabuwar jam’iyya rijista saboda kota kwana>>Inji El-Rufai

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Jigo a tafiyar gamayyar 'yan Adawa, Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, zasu yiwa sabuwar jam'iyya rijista saboda akwai yiyuwar APC zata hanasu zaman lafiya a ADC. El-Rufai yace ADC jininsu a kumba yake saboda APC na shirin zuga tsaffin 'yan jam'iyyar ADC din su musu bore su ce basu yadda da shigarsu jam'iyyar ba. Yace dan haka ne zasu wa sabuwar jam'iyyar tasu rijista idan ta baci a ADC sai su koma can. El-Rufai ya bayyana hakane a yayin ganawa da kafar RFI.