Kalli sabon Bidiyon Mansurah Isah da ya jawo cece-kuce
Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta dauki hankula a wani Bidiyo data saki tana nishadi.
Ta wallafa Bidiyon a Tiktok inda mutane suka bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
https://www.tiktok.com/@mansurah_isah/video/7522248280567336197?_t=ZM-8xgwWyedF4A&_r=1
Wasu sun yi magana akan rabuwar ta da mijinta Sani Danja inda wasu kuma suka yaba mata.







