DA ƊUMI-ƊUMI: Asusun kuɗaɗen waje na Nijeriya ya ƙaru a karo na farko tun 2021.
A wani rahoto da Babban Bankin Ƙasa, CBN, ya fitar a ranar 19 ga watan Agusta, asusun na ƙasar wajen ya ƙaru zuwa Dalar Amurka Biliyan 41.
A cewar CBN, rabon da asusun ya ƙaru irin haka, tun ranar 3 ga watan Disamba, 2021.
Sanata Ahmed Wadada, mai wakiltar Nasarawa ta Yamma, ya fice daga jam’iyyar SDP.
Murabus ɗin nasa ya fito ne a cikin wata wasika da ya aika wa shugaban jam’iyyar na gundumar Tudun Kofa, ƙaramar hukumar Keffi, Jihar Nasarawa.
"Ina mai rubuta wannan wasiƙa ne don sanar da ku shawarar da na ɗauka ta ficewa daga kasancewa ɗan jam’iyyar SDP, daga yau nan take. Wannan shawara ba a ɗauke ta da sauƙi ba, amma na ji tilas in ɗauki wannan mataki saboda rikice-rikicen cikin gida da suka dade suna addabar jam’iyyarmu,” in ji shi.
Ya ce rikice-rikicen cikin gida sun jawo rabuwar kai sosai da kuma shari’o’i a tsakanin jam’iyyar.
Wadada ya gode wa jam’iyyar bisa damar da ta ba shi a lokacin da yake memba, tare da bayyana farin cikinsa kan gogewa da alaƙar da ya samu.
Sai dai, sanatan bai b...
INDA RANKA: Matashi Ya Sadaukar Da Soyayyar Budurwarsa ta Shekaru 8 Akan Sabon LIFAN Da 200k
Kamar Yadda Muka Samu Rahoto Wani Attajiri ne ya nuna bukatar matashin Yabar masa budurwarsa da suke soyayya domin ya aure ta, inda yanajin tayin attajirin matashin baiyi wata-wata ba ya karba, yayi bakwana da Ita nan take.
Shin kuma zaku iya Hakan?
Malamin Dariqa, Abdulfathi Sani ya bayyana cewa, har yanzu ana wahayi.
Malamin ya bayyana hakane a Bidiyon martanin da yawa Shaikh Aminu Ibrahim Daurawa.
Malam yace Ko gobe za'a iya yin Wahayi.
Gwamnan Jihar Naija, Umar Bago ya bayyana cewa, Babu Wahala a jihar Naija.
Yace farashin kayan abinci sun saika, Ana noma sosai sannan yana gina tituna.
Da aka tambayeshi kan Sauran jihohin Arewa dake kuka da tsare-tsaren Gwamnatin Tinubu, sai yace babu jihar da Tsare-tsaren Gwamnatin Tinubu ba su kai ci gaba ba.
https://www.tiktok.com/@madubitv2790/video/7540384826646334725?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7540384826646334725&source=h5_m×tamp=1755785973&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7510...
Gidajen man fetur din Najeriya irin su AA Rano, Total, Mobil, NIPCO duk sun rage farashin man fetur dinsu dan yin gasa da kamfanin man fetur na kasa, NNPCL da sauransu.
Saidai ragin ya farune a Abuja da kewaye kadai.
Gidajen man fetur din AA Rano, Ranoil, Mobil, da NIPCO sun rage farashin man su zuwa Naira 890 akan kowace lita maimakon Naira 945.
Suma gidajen man fetur din Empire Energy, Emadab, da Total duk sun rage farashin man fetur dinsu inda wasu ke sayarwa akan naira 899 wasu kuma 910 akan kowace lita a Abuja.
Shugaban kungiyar 'yan kasuwar, Abubakar Maigandi ya bayyana cewa sun rage farashinne saboda faduwar farashin danyen man fetur da kuma raguwar farashin man a inda suke sarowa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, Najeriya zata fara fitar da man fetur zuwa kasashen waje.
Karamin ministan man fetur, Dr Heineken Lokpobiri ne ya bayyana hakan a wajan taron ma'aikatan man fetur da aka gudanar.
Yace duk da kalubalen da Najeriya ke fuskanta wajan wadata cikin gida da Man fetur, kasar zata kuma kaiwa kasashen Afrika ta yamma man fetur din.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, Dalilin da yasa ba'a ga kowa ba a wajan da aka warewa Najeriya a wajan taron ci gaban kasashen Afrika a kasar Japan ba, wakilan Najeriya sai ranar Alhamis zasu isa wajan.
Rahotanni sun watsu cewa, babu wakilin Najeriya a wajan inda sai wani dan Najeriya ne da ya halarci taron kuma abin bai masa dadi ba ya gabatar da kansa a matsayin shine ke wakiltar kasar.
Saidai a bayanin me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga, yace Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya halarci wajan taron, Bankin masana'antu, Bank of industry ya halarci wajan taron,
Ministan wuta, da sauran manyan ma'ikatan gwamnati duk dun halarci wajan taron amma duk suna can suna ganawa da wakilan kasuwanci da zai amfani Najeriya.
Ya kara da cewa, wadanda zasu tsaya a wajan da ak...
Wannan matar sunanta, Lateefah daga jihar Oyo me kimanin shekaru 28 kuma ma'aikaciyar bankice.
Tana zaunene a Ilorin inda take neman mijin aure me hankali da yasan abinda yake.
https://twitter.com/IbiShittu/status/1958132769520763065?t=0IIXB7_fUtSIAxB0A-tvYg&s=19
Zuwa yanzu dai an saka Asibitin Malam Aminu Kano dake Kano cikin asibitocin gwamnatin tarayya ta aka yi ragin wankin Koda daga Naira dubu 50 zuwa Naira dubu 12.
A baya dai an samu suka ga gwamnati bayan data sanar da ragin kudin wankin kodar a asibitocin Gwamnatin tarayya ba tare da hadawa da asibitin malam Aminu Kano ba.
Lamarin ya jawo cece-kuce sosai musamman a kafafen sada zumunta.
Saidai a cewar tsohon Hadimin Gwamnan Kano, Abubakar Aminu Ibrahim ya bayyana cewa, yanzu an saka Asibitin malam Aminu Kano cikin wadanda akawa ragin.