Monday, April 20
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Makusancin Kwankwaso, Abulmumin Kofa, ya gana da Tinubu karo na biyu cikin makonni biyu

Makusancin Kwankwaso, Abulmumin Kofa, ya gana da Tinubu karo na biyu cikin makonni biyu

Duk Labarai
Makusancin Kwankwaso, Abulmumin Kofa, ya gana da Tinubu karo na biyu cikin makonni biyu. Abdulmumin Jibrin Kofa, makusanci ga Rabiu Musa Kwankwaso na NNPP, ya sake ganawa da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a fadar Aso Villa, Abuja, a ranar Lahadi — karo na biyu cikin makonni biyu. Rahotanni sun nuna cewa ganawar ta dauki tsawon sa’o’i biyu, inda ake kyautata zaton ta shafi dangantakar Tinubu da Kwankwaso da kuma karuwar adawa ga jam’iyyar APC a wasu yankunan arewacin Najeriya. Jibrin, wanda ya ki bayyana dalilin tattaunawar, ya yi ganawa ta farko da Tinubu a ranar 30 ga Yuli, inda ya ce sun tattauna kan dunkulewar kasa da ci gaban ta. Ganawar ta na zuwa ne kwanaki bayan zargin Kwankwaso cewa gwamnatin tarayya na fifita kudu a ayyukan ci gaba. Wasu majiyoyi daga fadar shu...
‘Jihohin arewa huɗu ne kawai suke biyan mafi ƙarancin fansho na N32,000’

‘Jihohin arewa huɗu ne kawai suke biyan mafi ƙarancin fansho na N32,000’

Duk Labarai
Ƙungiyar ƴan fansho na arewacin Najeriya, NUP ta ce jihohi huɗu cikin 19 na arewacin Najeriya ne kaɗai suke biyan mafi ƙarancin fanshon naira 32,000 da gwamnatin tarayya ta tsara. Da yake bayani a taron shiyya na ƙungiyar a Kaduna, shugaban ƙungiyar, Kwamrade Mohammed Sali ya bayyana lamarin da "rashin adalci" da ya ce ake yi wa tsofaffin ma'aikatan bayan sadaukar da rayuwarsu da suka yi wajen aikin al'umma, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito. "Jihohi huɗu ne kacal ke biyan mafi ƙarancin fansho na naira 32,000 a arewacin Najeriya mai jihohi 19. Akwai jihohin da suke biyan fanshon naira dubu 3,000 da 4,000 da 5,000," in ji shi, inda ya ƙara da cewa ƙungiyar za ta fi mayar da hankali kan neman hanyoyin sasanci maimakon fito na fito da gwamnatocin jihohin. "Ba za mu...
Mutane Miliyan 1.9 ne suka nemi aikin Fire Service, Immigration, da Civil Defence da aka bude kwanannan, yayin da mutane dubu 30 ne kadai za’a dauka, Kalli Yawan mutanen da suka nema daga kowace jiha

Mutane Miliyan 1.9 ne suka nemi aikin Fire Service, Immigration, da Civil Defence da aka bude kwanannan, yayin da mutane dubu 30 ne kadai za’a dauka, Kalli Yawan mutanen da suka nema daga kowace jiha

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} An fitar da Alkaluman bayanai kan yawan mutanen da suka nemi aiki a Hukumomin Civil Defence, Fire Service, da Immigration. Tuni dai aka kulle shafin bayan kammala daukar aikin. Sannan an fitar da bayanai kan yawan wadanda suka nemi aikin wadanda suka kai mutane 1,910,539. Jihohi 5 da suka fi mutane da yawa da suka nemi aikin sune: Kogi State- 116,124 Kaduna- 114,500 Benue- 110,525 Kano- 89,355 Niger- 79,504 Jihohin da ke da mutane mafiya karanci da su...
Da Duminsa: Gwamnatin Tarayya zata gudanar da tantance ma’aikatan gwamnati dan korar na bogi da wadanda suka sayi ayyuka, ji bayani dalla-dalla

Da Duminsa: Gwamnatin Tarayya zata gudanar da tantance ma’aikatan gwamnati dan korar na bogi da wadanda suka sayi ayyuka, ji bayani dalla-dalla

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya zata gudanar da sabuwar tantance ma'aikatanta dan fitar da bara gurbi. Za'a yi tantancewar ma'aikatan ne da aka dauka daga shekarar 2013 zuwa shekarar 2023. Babbar sakatariya a ma'aikatar kula da ma'aikatan Gwamnatin tarayya (FCSC), Ndiomu Ebiogeh Philip ta bayyana cewa a wannan karin ba za'a daga yin tantancewar ba kuma duk wanda bai je an tantanceshi ba, za'a bayyanashi a matsayin wanda bai da takardar daukar aiki me kyau za'a sallameshi daga aiki. Hakan na zuwane a yayin da ake ta siyan aiki da kudi kuma ana zargin takardar aiki da ake baiwa irin wadanda suka sayi aikin ba me kyau bace.
Kalli Bidiyo: Dan Allah a bar kade-kade da sunan yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasalam) bashi da asali a addini>>Inji Sheikh Maqari

Kalli Bidiyo: Dan Allah a bar kade-kade da sunan yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasalam) bashi da asali a addini>>Inji Sheikh Maqari

Duk Labarai
Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya nemi a daina kade-kade da sunan yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam). Malam ya bayyana cewa hakan bashi da asali a addini. Malam ya bayyana cewa yabon Annabi wanda ba kida yafi. https://www.tiktok.com/@kwanyawa.boy/video/7528095288674766136?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7528095288674766136&source=h5_m&timestamp=1754904341&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7510327615027545862&share_link_id=3cf7636a-432c-4fba-a6fa-f5bd6a99f3b6&sh...
Da Duminsa: ‘Yan Najeriya da suka yi rijista da jam’iyyar ADC sun kai dubu dari takwas

Da Duminsa: ‘Yan Najeriya da suka yi rijista da jam’iyyar ADC sun kai dubu dari takwas

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, 'yan Najeriya da suka yi rijista da jam'iyyar ADC sun kai mutane 800,000. Hakan na zuwane daga bakin kakakin jam'iyyar na Jihar Rivers, Luckyman Egila, inda yace ADC ta zama Amarya a jiharsu dan manyan mutane sai tururuwar shiga cikinta suke. Ya bayyana cewa, daga cikin wadanda suka shiga jam'iyyar ta ADC akwai tsaffin Gwamnoni da tsaffin 'yan majalisar tarayya da sauransu.
Kalli Bidiyo: Sabbin Motocin dakon man fetur da Dangote ya siyo sun iso Najeriya har a kai masa kamfaninsa

Kalli Bidiyo: Sabbin Motocin dakon man fetur da Dangote ya siyo sun iso Najeriya har a kai masa kamfaninsa

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Sabbin Motocin dakon man fetur na Dangote sun iso Najeriya inda tuni aka fara kai masa su kamfanin nasa. Wannan na daga cikin shirin matatar man fetur ta Dangote na fara yin dakon Man fetur din zuwa gidajen man fetur da motocin maimakon amfani dana 'yan kasuwa. https://www.tiktok.com/@itzalyushaaliyu/video/7535132374393294085?_t=ZS-8ymdogwqFrl&_r=1 Jaridar Vanguard tace motocin sun bar Tashar jiragen ruwa ta Apapa inda aka kaisu matatar man fetur din dake Ibeju-Lekki. Rahoton ya kara da cewa ma'aikatan matatar man fetur din sun rika shewa da murna bayan ganin zuwan motocin. Hakan na zuwane yayin da kungiyar direbobin Tanka ta Najeriya ke adawa da wannan shiri inda suka ce Dangoten ba zai iya wadata kowane bangare na Najeriya da motocin nasa...
Kalli Bidiyo:Amsar da Sheikh Maqari ya baiwa Gfresh Al-amin bayan da ya tambayeshi cewa ko a Musulunci ya halasta su rika Bidiyo da iyalinsu suna dorawa a soshiyal Midiya? Ta jawo cece-kuce

Kalli Bidiyo:Amsar da Sheikh Maqari ya baiwa Gfresh Al-amin bayan da ya tambayeshi cewa ko a Musulunci ya halasta su rika Bidiyo da iyalinsu suna dorawa a soshiyal Midiya? Ta jawo cece-kuce

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shahararren dan Tiktok, Gfresh Al-amin ya Tambayi malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ko ya halasta abinda su ke yi na daukar Bidiyo da iyalinsu suna watsawa a Soshiyal Midiya? Malam ya bashi amsa da cewa, ya danganta da me suke yadawa, shin abin ci gaban addini ne misali da'awa? Malam yace halascin hakan ya ta'allaka akan abinda suke fada a Bidiyon da kuma wane irin Bidiyo ne suka yi. https://www.tiktok.com/@jeapeey/video/7536946920829373752?_t=ZS-8ymX6lgQpDl&_...
Kalli Hotunan Attajiri, Dangote da diyarsa a wajan daurin auren shahararren mawaki, Davido a kasar Amurka

Kalli Hotunan Attajiri, Dangote da diyarsa a wajan daurin auren shahararren mawaki, Davido a kasar Amurka

Duk Labarai
Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya halarci daurin auren shahararren mawaki, Davido da matarsa Chioma wanda aka yi a Miami dake kasar Amurka. Diyar Dangote, Fatima ta raka mahaifin nata zuwa wajan daurin auren. Auren na zuwane bayan da tuni Davido da Chioma suka haihu. Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke da tsohon kakakin majalisar Dattijai, Sanata Bukola Saraki na daga wadanda suka halarci bikin.