Sunday, December 21
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Hotuna: Jaruman Kannywood Sun Kaiwa Jagoran Mabiya Shi’a Ziyara Ta Musamman A Gidansa Da Yake Abuja

Hotuna: Jaruman Kannywood Sun Kaiwa Jagoran Mabiya Shi’a Ziyara Ta Musamman A Gidansa Da Yake Abuja

Duk Labarai
Jaruman Kannywood Sun Kaiwa Jagoran Mabiya Shi'a Ziyara Ta Musamman A Gidansa Da Yake Abuja Wasu gungun jaruman finafinai Hausa na Kannywood sun ziyarci Jagoran Mabiya Shi'a Sheikh Ibraheem Zakzaky a ranar Laraba, a gidansa da ke birnin tarayya Abuja. Sheikh El-zakzaky ya hore su da su zama jakadu na gari wajen isar da saƙo, da wayar da kan al'umma, ilimi da fadakarwa. Me zaku ce?

Maganin ciwon suga na gargajiya

Magunguna
Muna da maganin Ciwon Suga wanda ko na Gado ne insha Allahu za'a samu waraka gaba daya. Garin magungunane guda biyu wanda daya za'a rika sha da madarar Shanu ko Madarar ruwa ta Three Crown na tsawon sati biyu. Hakanan akwai wanda za'a dama kamar Kamu a rika sha safe da yamma shima na tsawon sati Biyu. Da yardar Allah ana samun waraka baki daya. Ga wanda ke bukata yana iya magana magana ta WhatsApp ko kiran wannan lambar wayar, 09070701569. Abubuwan dake taimakawa me ciwon sugar: Yawan shan ruwa: Cin abu me dussa. Cin kayan Marmari. Cin Wake. Cin Latas Cin Alkama. A daina cin abinci da yawa, idan za'a ci da yawa a rika ci da kadan-kadan ana hutawa. Samun Isashshen Bacci na da muhimmanci. A rika motsa jiki, ko da tafiyace. Cin Kaza. Nama da sa...
Wannan Hoton Na shugaba Tinubu ya dauki hankula inda mutane ke cewa ya kamata a hukunta Telan da ya masa wannan dinkin

Wannan Hoton Na shugaba Tinubu ya dauki hankula inda mutane ke cewa ya kamata a hukunta Telan da ya masa wannan dinkin

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Hoton shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dauki hankula inda aka ganshi da wani dinki da mutane ke cewa sam bai masa kyau ba. Wasu dai sun ce ya kamata a kama Telan da ya mai wannan dinki.
Kalli Bidiyon wa’azin da yasa Kasar Saudiyya ta hana Sheikh Dr. Ahmad Gumi yin aikin Hajji

Kalli Bidiyon wa’azin da yasa Kasar Saudiyya ta hana Sheikh Dr. Ahmad Gumi yin aikin Hajji

Duk Labarai
Ana rade-radin cewa, wannan Bidiyon wa'azinne yasa kasar Saudiyya ta hana babban malamin Addinin Islama Sheikh Dr. Ahmad Gumi yin aikin Hajjin Bana. A wa'azin dai, Sheikh Gumi ya soki kasashen Labarabawa bisa yanda suka baiwa Shugaban kasar Amurka, Donald Trump makudan kudade amma suka saka ido ana kashe Falasdinawa. https://twitter.com/el_uthmaan/status/1926947689289097455?t=_AWFNkXGWSUKLJNijVDzIA&s=19 Labarin hana Malam Aikin Hajji ya jawo cece-kuce sosai.
Ka Mayarwa Da PDP Da Sauran Ma’aikatun Da Ka Karbe Musu Ofisoshinsu, Amma Ka Tabbatar Sun Biya Harajin Nan Da Makonni Biyu, Umarnin Tinubu Ga Ministan Abuja, Wike

Ka Mayarwa Da PDP Da Sauran Ma’aikatun Da Ka Karbe Musu Ofisoshinsu, Amma Ka Tabbatar Sun Biya Harajin Nan Da Makonni Biyu, Umarnin Tinubu Ga Ministan Abuja, Wike

Duk Labarai
Ka Mayarwa Da PDP Da Sauran Ma'aikatun Da Ka Karbe Musu Ofisoshinsu, Amma Ka Tabbatar Sun Biya Harajin Nan Da Makonni Biyu, Umarnin Tinubu Ga Ministan Abuja, Wike. Gine-gine 4,794 ne aka samu da wannan laifi. Saidai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya ce a bude gine-gine da aka rufe saboda rashin biyan Harajin inda yace ya basu Kwanaki 14 su biya.
Wani me laifi da aka yankewa hukuncin daurin rai da rai ya mùtù ya dawo yace a sakeshi ya gama zaman gidan yarin da yake tunda ya mùtù ya dawo

Wani me laifi da aka yankewa hukuncin daurin rai da rai ya mùtù ya dawo yace a sakeshi ya gama zaman gidan yarin da yake tunda ya mùtù ya dawo

Duk Labarai
Wani me laifi me suna Benjamin Schreiber da ake tsare dashi a gidan yari na jihar Iowa dake kasar Amurka saboda aikata kisa aka kuma mai hukuncin daurin rai da rai yace a sakeshi yanzu ya gama zaman gidan yarinsa tunda ya mutu ya dawo. Wata Kwaya ce ya sha ta sa yayi Doguwar suma shine da ya farfado ya shigar da kara yace wai a sakeshi tunda ya mutu ya dawo. Alkali dai yayi watsi da wannan bukatar tashi inda yace har yanzu yana nan da ranshi be mutu ba.
Kamar Dai BUA Shima Dangote ya sha Alwashin karya farashin Shinkafa

Kamar Dai BUA Shima Dangote ya sha Alwashin karya farashin Shinkafa

Duk Labarai
Attajirin dan kasuwa, Aliko Dangote ya sha Alwashin karya farashin Shinkafa inda yace zai kafa kamfanin shinkafar a jihar Naija. Hakan na zuwane kwanaki bayan da BUA ya sha Alwashin karya farashin shinkafar. Babbar me baiwa shugaban kamfanin na Dangote shawara Fatima Abdurrahman ce ta bayyana haka inda tace aina gina kamfanin shinkafar ne a Wushishi. Tace shirin gina kamfanin yana karkashin hadaka ne da Gwamnatin jihar Naija ke yi da kamfanoni masu zaman kansu.
Neman Shawara: Ni matar Aure ce, An samu matsala, Tsautsai yasa abokin aiki na a ofis ya dirkamin ciki, mijina kuma ya zata cikinsa ne amma abin ya dameni, me ya kamata na yi?

Neman Shawara: Ni matar Aure ce, An samu matsala, Tsautsai yasa abokin aiki na a ofis ya dirkamin ciki, mijina kuma ya zata cikinsa ne amma abin ya dameni, me ya kamata na yi?

Duk Labarai
Wata matar aure dake aiki ta shiga tsaka mai wuya. Tace a boye sunanta inda tace ta fara lalata da abokin aikinta a Ofis inda ya dirka mata ciki a karin farko. Tace a lokacin dansu bai cika shekara guda ba, mijinta kuma yasha cikinsa ne dan haka yace ta zubar da cikin dan su samu su baiwa karamin dansu kulawa. Tace saidai a karo na biyu, abokin aikin nata ya sake dirka mata ciki inda tace amma a wannan karin mijin nata yace kada ta zubar da cikin. Musamman lura da cewa a baya ya sata ta zubar da cikin. Tace abinda ke damunta shine mijin nata bai san cewa, cikin ba nasa bane gashi yana ta nan nan da ita. shine take