Bidiyo: Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya samu tarba me kyau a Karamar hukumar Chukun inda ya kai tallar ADC
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya samu tarba me kyau a karamar hukumar Chukun yayin wata ziyara da ya kai wajan yakin neman zaben cike Gurbi.
https://twitter.com/elrufai/status/1955616571780387248?t=Osujke_Vh_iV6qz7D3-MNw&s=19
Ya godewa mutanen jihar bisa tarbar da suka masa.








