Kalli Bidiyo: Ba rashin bin iyaye ne yasa Ummi Nuhu a halin da take ciki ba, Rukayya Dawayya, da Saima Muhammad kun bani kunya da wannan karyar da kukawa Ummi Nuhu>>Rashida Mai Sa’a ta bayyana ainahin Abinda ya jefa Ummi Nuhu Matsala
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Babbar Jarumar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa'a ta karyata abokan sana'arta, Rukayya Dawayya da Saima Muhammad da suka fito suka nuna cewa, wai Rashin Biyayya ga iyaye ne ya jefa Ummi Nuhu halin data tsinci kanta a ciki.
Tace sun bata kunya, tace dukansu babu wanda bai yi tarayya da Ummi Nuhu ba a lokacin da take ganiyarta ta fi kowa rufin Asiri a masana'antar fina-finan Hausa.
Tace amma yau dan ta shiga wani hali shine suka gujeta, tace to ita ta san irin kyautatawar da Ummi N...








