Kalli Bidiyon yanda dansandan Najeriya ya harbe Dalibin dake kan hanyar zuwa rubuta WAEC ya mùtù
Ana zargin dansandan Najeriya da harbin dalibin dake kan hanyar zuwa rubuta jarabawar WAEC inda dalibin ya mutu.
Lamarin ya faru a jihar Oyo.
Mahaifin yaronne yake tuka mota inda yayi aron hannu sai aka yi rashin sa'a ya hadu da hukumar kula da hadurra ta jihar me suna, OYTMA.
Da aka tsayar dashi sai yaki tsayawa ashe 'yansanda na kusa inda suka kara mai mota nan ma yaki tsayawa sai suka yi zuga suka bishi.
https://twitter.com/OurFavOnlineDoc/status/1925080799910490117?t=m8uYTW_Yg7509vo6kNenNw&s=19
https://twitter.com/OurFavOnlineDoc/status/1925080799910490117?t=m8uYTW_Yg7509vo6kNenNw&s=19
Anan ne daya daga cikin 'yansandan yayi kokarin harbin tayar motar inda harsashin ya kuskure ya harbi dan me motar, Kehinde Alade me shekaru 14.
An garzaya dashi Asibiti ...








