Rahotanni sun ce ‘yan Dari kusan dubu dari takwas sun koma Izala ta hannun malam Guruntum
Wasu rahotanni da ba'a kammala tantance su ba sun ce 'yan Darika 800,000 ne suka bar Darikar zuwa Izala.
Matashi me suna Bapphah a X be ya bayyana hakan.
https://twitter.com/bapphah/status/1974570431018565718?t=Ht_pojZvaiZFYqkACsEtBg&s=19








