Kawuna a Legas yake zaune amma baya cin kifin da ake sayarwa a Legas, Kullun Idan zai ci kifi, Landan yake aikawa a siyo mai a doro a jirgin sama a kawo mai>>Inji Dan Forex, Dapo Wills
Shahararren dan Forex, Dapo Wills ya bayyana cewa, Kawunsa na zaunene a Legas amma idan zai ci Kifi, baya cin wanda ake sayarwa a Legas.
Yace Landan yake aikawa a siyo kifin a sako mai shi a jirgi sannan a kawo ya ci.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi wadda ta watsu sosai a kafafen sadarwa.
Kalli Bidiyon hirar a kasa:
https://twitter.com/Teeniiola/status/1972242656970649655?t=ZnQXjyJyQe7-vNRxx9miVg&s=19








