Kalli Bidiyo: Bamu daga cikin wadanda Kudin mu zasu shiga hannun Bandit da sunan biyan kudin Fansa, idan har tsautsai yasa na shiga hannunsu to zan dauka Allah ya kaddaromin Shahadane ta wannan hanyar>>Sheikh Ibrahim Maqari
Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, irinsu basa daga cikin wadanda kudinsu zasu shiga hannun masu garkuwa da mutane.
Malam Yace Allah ya kare amma idan har tsautsai yasa sun shiga Hannun wadannan mutane to zasu dauka cewa, Allah ya kaddaro musu shahadane ta wannan hanyar.
https://www.tiktok.com/@habib_habib_jotko/video/7501088179395628343?_t=ZM-8wC7KbRaU1H&_r=1
Da yawa sun yiwa Malam Fatan Allah ya tsareshi.








