Kalli Bidiyon inda Gfresh ya bayyana cewa Ya mayar da matarsa, Sadiya Haruna, An ga Matarsa ‘Yar Yola na ta Fushi, yanata Lallashinta amma taki Hakura
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, ya mayar da matarsa, Sadiya Haruna bayan rabuwarta da Best Choice.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa inda yace amma Sadiya tace kada ya gayawa kowa.
https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7526244923708935480?_t=ZM-8xzNCsE6oz8&_r=1
A wani Bidiyonsa kuma, An ga Gfresh da Amaryarsa 'Yar Yola inda yace tana fushi wai dan ya dawo da Sadiya Haruna.
Ya gaya mata cewa, iyayensu suna da Kishi...








