Tuesday, April 7
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon jawabin Al-Hikima inda ya janye kalaman sukar da yakewa ‘yan Kannywood

Kalli Bidiyon jawabin Al-Hikima inda ya janye kalaman sukar da yakewa ‘yan Kannywood

Duk Labarai
Me sayar da maganin Gargajiya, Al-Hikima ya fito ya janye kalaman sukar da yakewa 'yan masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood. Yace ya janye kalaman ne bayan da Rarara ya kirashi ya bayyana masa cewa hakan bai kamata ba. Yace A'isha Humaira ma ta kirashi ta bayyana masa rashin kyautawarsa. Saidai yace ba dan wasu yara wadanda bama 'yan Kannywood ne yasa ya fito yayi wannan kalami na bad hakuri ba. https://www.tiktok.com/@rabiu_garba_gaya/video/7522407238988762424?_t=ZM-8xgpz908pvC&_r=1 A karshe dai ya bayyana cewa, yana da abokai da aminai a Kannywood sosai
Sowore ya ki amincewa ya shiga hadakar sabuwar jam’iyyar su El-Rufai da Atiku inda yace basu da banbanci da Tinubu duk taron barayi ne

Sowore ya ki amincewa ya shiga hadakar sabuwar jam’iyyar su El-Rufai da Atiku inda yace basu da banbanci da Tinubu duk taron barayi ne

Duk Labarai
ADC: “Ni ba zan haɗa kai da ɓarayi don yaƙar ɓarayi ba ” — Sowore ya caccaki haɗakar jam'iyyun adawa. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan gwagwarmayar kare hakkin dan Adam kuma dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar AAC a zaben 2023, Omoyele Sowore, ya bayyana cewa ba zai taba shiga cikin hadakar ’yan adawan da ke neman kifar da jam’iyyar APC mai mulki a zaben 2027 ba. A wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata, Sowore ya ce ba zai iya hada kai da wasu fitattun ’yan siyasa da ya zarga da rusa Najeriya ta ...
Allahu Akbar: Ji bayanin aikin Alherin da marigayi Dantta yawa kasar Saudiyya da yasa ta amince aka binneshi a Madina

Allahu Akbar: Ji bayanin aikin Alherin da marigayi Dantta yawa kasar Saudiyya da yasa ta amince aka binneshi a Madina

Duk Labarai
Ko kunsan cewa, Aminu Dantata shine mutum na farko dan Najeriya da ya mutu a wata kasa amma aka mayar dashi kasar Saudiyya aka binne? Mutane da yawa sun yi mamakin shin wai menene yasa hakan ta faru? An samu rahotanni da dama dake bayyana dalilin da yasa kasar ta Amince aka mayar da Dantata Madina aka binne duk da cewa ya rasu ne a Abu Dhabi dake kasar UAE. A wani rahoton an samo cewa, a shekarun baya, dantata na da gida kusa da masallacin Manzon Allah, a wani kaulin kuma kusa da Harami, sai aka tashi fadada masallacin, sai hukumomin Saudiyya suka nemi Dantata yawa gidansa kudi ko nawane zasu saya a rusheshi a fadada masallacin. Saidai Dantata yaki sayar da gidan inda yace maimakon haka ya bayar dashi fisabilillahi a rushe a fadada masallacin. Wannan abu yasa kasar Saudiyya ...
Da Duminsa: ‘Yansanda sun kama Ma’aikacin hukumar kula da babban birnin teayya, Abuja, FCTA da ake zargin shine ya labartawa ‘yan jarida maganar cewa Wike ya baiwa ‘ya’yansa filaye masu yawa a Abuja

Da Duminsa: ‘Yansanda sun kama Ma’aikacin hukumar kula da babban birnin teayya, Abuja, FCTA da ake zargin shine ya labartawa ‘yan jarida maganar cewa Wike ya baiwa ‘ya’yansa filaye masu yawa a Abuja

Duk Labarai
Rahotanni daga babban birnin tarayya, Abuja na cewa, 'Yansanda sun kama ma'ikacin hukumar dake kula da babban birnin tarayya, Abuja FCTA me suna Mairiga Hassan Shaharu saboda zargin shine ya kwarmatawa 'yan Jarida labarin cewa, Wike ya rabawa 'ya'yansa filaye masu yawa a Abuja. Rahoton yace an kamashine da yammacin ranar Talata kuma iyalansa basu san inda yake ba. Rahoton yace akwai yiyuwar ana can ana azabtar dashi. Mairiga Hassan Shaharu na aiki ne a bangaren dake kula da bayanan masu mallakar filaye a Abuja. Rahoton yace wasu na kusa da Wike sun ce tun bayan da labarin cewa ya mallakawa 'ya'yansa filaye ya bayyana, Wike ya haukace ya rika shan giya fiye da yanda yake sha a baya. Rahoton yace sai zage-zage yake, har matarsa bata tsira ba sai zaginta yake saboda abin ya mas...
Mun Dauki jam’iyyar ADC dan amfani da ita wajan kayar da Gwamnatin Tinubu zabe a 2027>>Inji El-Rufai

Mun Dauki jam’iyyar ADC dan amfani da ita wajan kayar da Gwamnatin Tinubu zabe a 2027>>Inji El-Rufai

Duk Labarai
Tsohon gwamna jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, gamayyar 'yan adawa sun amince da shiga jam'iyyar ADC wadda zasu yi amfani da ita wajan kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zabe a shekarar 2027. El-Rufai ya tabbatar da hakan ne a shafinsa na X sannan ya bayyana cewa, Sun baiwa tsohon ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola mukamin sakataren jam'iyyar na riko. Aregbesola ya bayyana cewa ya amince da wannan mukami da aka bashi kuma jam'iyyarsu ta jama'ace a lokacin zabe da bayan zabe.
Maganar Wike ya baiwa ‘ya’yansa manyan filaye a Abuja: Atiku ne saboda kiyayya yake son batamin suna>>Inji Wike

Maganar Wike ya baiwa ‘ya’yansa manyan filaye a Abuja: Atiku ne saboda kiyayya yake son batamin suna>>Inji Wike

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Ministan babban birnin tarayya, Abuja Nyesom Wike ya zargi dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben shekarar 2023, Alhaji Atiku Abubakar da kala masa sharri. Yace Atiku ne yasa ake shirin bata masa suna da maganar cewa wai 'ya'yansa sun mallaki filaye da yawa a Abuja. Wike ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Lere Olayinka inda yace 'ya'yansa kamar kowane dan Najeriya suna da 'yancin mallakar filaye a ko ina suke so a fadin Najeriya. Yace amma babu gaskiya a rahot...
Kalli Cikakken Bidiyon da ya nuna yanda aka dakko gawar Aminu Dantata daga inda aka mai Sallah a Masallacin Mazon Allah(SAW) har zuwa kabarinsa inda aka binneshi

Kalli Cikakken Bidiyon da ya nuna yanda aka dakko gawar Aminu Dantata daga inda aka mai Sallah a Masallacin Mazon Allah(SAW) har zuwa kabarinsa inda aka binneshi

Duk Labarai
A jiya da magariba ne lokacin kasar Saudiyya akawa Marigayi, Aminu Dantata, Sallah aka kuma binne gawarsa a Madina, kamar yanda ya bar wasiyya. Dangote, da Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, dana Jigawa, Umar Namadi, da Ministan tsaro, Abubakar Badaru wanda ya jagoranci tawagar Gwamnatin tarayya da sauran manyan mutane ne suka halarci wajan jana'izar. Dantata, duk da a Madinane yayi jama'a kai kace a Najeriya ne aka yi jana'aizar tasa. https://www.tiktok.com/@ayzan_multimedia/video/7522161826809908485?_t=ZM-8xgbD0FjM9u&_r=1 Mina fatan Allah ya kai rahama kabarinsa da sauran al'ummar musulmi da suka rigamu gidan gaskiya.
Kalli Bidiyo: Ni dan Darika ne, kada wanda ya sake hadani da Izala, duk wanda ya sake hadani da Izala ban yafe ba>>Inji Tauraron Fim din Hausa>>Tijjani Faraga

Kalli Bidiyo: Ni dan Darika ne, kada wanda ya sake hadani da Izala, duk wanda ya sake hadani da Izala ban yafe ba>>Inji Tauraron Fim din Hausa>>Tijjani Faraga

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Faraga ya nesanta kansa da Izala inda yace shi dan darikar Tijjaniyya ne. Ya bayyana hakane a kafarsa ta Tiktok inda yace duk wanda ya sakw hadashi da Izala bai yafe ba kuma sai Allah ya saka masa. https://www.tiktok.com/@tijjani.faraga3/video/7522097893465951493?_t=ZM-8xgWynA2w6v&_r=1 Ya kara da cewa baya son makiya Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) su rika kallon fim dinsa.
Hotunan Al-Hikma Kafin Alaka Da ‘Yan Fim Da Kuma Bayan Alakarsa Da Su

Hotunan Al-Hikma Kafin Alaka Da ‘Yan Fim Da Kuma Bayan Alakarsa Da Su

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wadannan Hotunan Al-Hikma ne Kafin Alaka Da 'Yan Fim Da Kuma Bayan Alakarsa Da Su Al-Hikima dai ya fara caccakar 'yan Fim ne inda yake cewa kada 'yan siyasa su yadda dasu wajan tallatasu. Yace ''Yañ Fim Sùn Gama Tatikè Yahayà Beĺlo Da Sunan Tallata Shi Ya Zama Shugaban Kasa, Sai Gashi Sun Gudu Sun Baŕ Shì Da Hukumar EFCC" Tuni dai wasu 'yan Fim suka fara mayar masa da martani.