Kalli Bidiyo: Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya ce ba ya son a yafe masa zunubansa dan haka ba zai koma jam’iyyar APC ba
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa ba zai koma jam'iyyar APC ba kawai dan a yafe masa zunibansa.
Tambuwal ya bayyana hakane a bayan da ya fito daga ofishin EFCC bayan kamun da suka masa.
An kama Tambuwal bisa zargin cewa, ya cire Naira Biliyan 189 daga asusun bankin ajiyar jihar.
https://twitter.com/jrnaib2/status/1956262313893253412?t=gWOOELY_ZAWEIw9kGNJYdA&s=19








