Wata Sabuwa: Za’a kara kudin wutar Lantarki a Najeriya
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin tarayya na shirin kara kudin wutar Lantarki a Najeriya.
Rahoton yace Ministan wutar Lantarki, Adebayo Adelabu ne ya bayyana hakan a wajan wani taro a Abuja.
Yace za'a kara farashin kudin wutar lantarkin ne saboda dakatar da hauhawar da bashin da bangaren wutar ke fama dashi ke yi.
Naira Tiriliyan 4 ne ake bin bangaren wutar bashi.
Wannan magana tasa tana nufin, za'a dakatar da biyan kudin tallafin wutar lantarki da gwamnatin tarayya ke ...







