Allah Sarki:Kalli Bidiyon yanda Sheikh Sani Yahya Jingir ya fashe da kuka yayin a yake wa’azi saboda shauki
Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir kenan ya fashe da kuka yayin da yake Tafsir
Da yawa sun yiwa malam Addu'ar dacewa.
https://www.tiktok.com/@darul_burhan_majlis/video/7533716399286504760?_t=ZS-8yXmTkBArDt&_r=1
https://www.tiktok.com/@i_am_saeed01/video/7533722268485143864?_t=ZS-8yXmk6A0kb2&_r=1








