Kalli Bidiyo: Bahaushiya dake zaune a kasar Ingila amma Bazawara ce na neman Mijin Aure daga Najeriya
Wata Bahaushiya me shekaru 33 wadda bazawarace tana zaune a kasar Ingila, tace tana neman mijin aure har daga Najeriya.
Ga wanda ke so zai iya yin magana a kasan wannan Bidiyon ko ya aikawa matar me jawabi da lambar wayars.
https://twitter.com/Hadeezaasabo/status/1931632926082396506?t=l3O5Uf9nXitwYOW1f6nGYA&s=19
Da yawa dai sun bayyana suna da ra'ayi amma kana iya gwada sa'arka.








