Kalli Bidiyo: Bashin da Shugaba Tinubu zai ciwo zasu sace ne shi da mutanensa ba dan Talakawa bane>>Inji Malam
Wannan malamin yayi ikirarin cewa bashin da Gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zata ciwo ba dan talakawa bane.
Malam yace bashin za'a anso shine dan Shugaban da mukarrabansa su sace.
https://www.tiktok.com/@ali_d_abba/video/7531010971884702998?_t=ZM-8yKmf8GVrew&_r=1








