Sunday, March 29
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Ko Kunsan Cewa: Auren Mansurah Isah na biyu ya mutu?

Ko Kunsan Cewa: Auren Mansurah Isah na biyu ya mutu?

Duk Labarai
Ashe Auren Mansura Isah Na Biyu Ya Mutu? "Na Yi Aure A Kwanakin Baya, Inda Ya Biya Ni Sadakin Naira Milyan Ɗaya, Ina Ganin Sa Dattijo, Mai Hankali, Bayan An Daura Auren Da Safe Ya Kira Ni Ya Ce An Maida Shi Legas, Aka Yi Tattaki Har Legas, Aka Gaya Masa Na Shiga Damuwa, Maganar Da Ta Fito Bakinsa, Cewa Ya Yi Shi Wallahi Ya Manta, Har Ya Sake Ni Ban Kara Sa Shi Idona Ba", Cewar Jarumar Finafinan Hausa, Mansurah Isah Daga Jamilu Dabawa
An kwantar da Me yin fina-finan tsiraici bayan da ta yi lalata da maza sama da dari biyar a rana daya dan ta kafa tarihi

An kwantar da Me yin fina-finan tsiraici bayan da ta yi lalata da maza sama da dari biyar a rana daya dan ta kafa tarihi

Duk Labarai
Shahararriyar me yin fina-finan tsiraici, Annie Knight 'yar Kimanin shekaru 27 na can a gadon Asibiti bayan kokarin yin bajinta inda ta yi lalata da maza 583 a rana daya. Ranar Laraba ne aka garzaya da ita Asibiti yayin da ta fara zubar da jini kamar yanda rahotanni suka bayyana. Yanzu dai an gaya mata cewa kada ta sake ta kara yin lalata da wani har nan da tsawon kwanaki 6. Hakanan kuma bata iya zuwa ban daki. Saidai tace daga baya ne ta rika jin ba dadi amma bayan da mazan suka gama lalata da ita bata ji komai ba.
Kalli Yanda Budurwa da ta yi cikin shege ta càkàwà jàrìrìn da ta haifa wùkà ta yaddashi dan kada ‘yan gidansu su gane

Kalli Yanda Budurwa da ta yi cikin shege ta càkàwà jàrìrìn da ta haifa wùkà ta yaddashi dan kada ‘yan gidansu su gane

Duk Labarai
Wannan wata Budurwace da ta cakawa jaririn da ta haifa wuka sannan ta yaddashi dan kada 'yan gidansu su gane. Rahoton dai yace cikin shege ne ta yi sannan kuma ta yi kokarin kashewa da batar da jaririn ba tare da an ganeta ba amma abin ya faskara. A yayin da ta je yadda jaririn, wasu sun ganta inda aka bita har gidansu aka ga tana zubar da jini, saidai jaririn bai mutu ba inda aka dauketa da jaririn aka kaisu asibiti. Rahoton dai yace shekarunta 19.
Kamfanin mai na kasa, NNPCL ya sanar da kulle matatar man fetur ta Fatakwal

Kamfanin mai na kasa, NNPCL ya sanar da kulle matatar man fetur ta Fatakwal

Duk Labarai
Kamfanin man fetur na ƙasa NNPC ya sanar da rufe Matatar mai ta Fatakwal a hukumance. A wata sanarwa da ya fitar a Asabar din nan kamfanin na NNPC ya ce za a rufe matatar na tsawon wata ɗaya domin gudanar da wasu gyare gyare. A cewar babban jami’in sadarwa na kamfanin na NNPC, Olufemi Soneye, ya ce rufewar ta fara aiki ne daga yau Asabar 24 ga watan Mayu.
Kalli Bidiyo: Anata tsinewa wannan matar bayan da aka ga tana fada da tsohuwar da ta yi jika da ita tana dukanta

Kalli Bidiyo: Anata tsinewa wannan matar bayan da aka ga tana fada da tsohuwar da ta yi jika da ita tana dukanta

Duk Labarai
Wata mata ta sha tofin Allah tsine bayan da aka ga Bidiyon ta ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda take fada da tsohuwa wada zata iya yin jika da ita. https://twitter.com/BolanleCole/status/1926206225693213123?t=WlnHkQcRa1ONS13rPr1ifw&s=19 Badai a san a ina ne Lamarin ya faru ba amma an ga matar tana dukan tsohuwar da itace.
Kalli Yanda lamarin ya faru: ‘Yan tà’àddà sun nutse a ruwa yayin da suke gudun neman tsira an kàshè guda 21 yayin da sojoji suka kai musu samame a Katsina

Kalli Yanda lamarin ya faru: ‘Yan tà’àddà sun nutse a ruwa yayin da suke gudun neman tsira an kàshè guda 21 yayin da sojoji suka kai musu samame a Katsina

Duk Labarai
Sojojin Najeriya sun bayyana cewa, wasu 'yan ta'adda sun nutse inda suka kashe gudan 21 a samamen da suka kai musu a maboyarsu dake jihar Katsina. Lamarin ya farune ranar Juma'a, 23 ga watan Mayu na shekarar 2025. Lamarin ya farune a kauyen Ruwan Godiya, dake karamar hukumar Faskari ta jihar Katsinar. Hukumar sojin ce ta sanar da hakan ta shafinta na X inda tace rundunar sojojinta ta "Operation Fasan Yama," ce ta samu wannan nasarar.
Kasar Canada zata fara koro ‘yan Najeriya gida

Kasar Canada zata fara koro ‘yan Najeriya gida

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, kasar Canada na shirin tsaurara matakai na daukar 'yan kasashen waje aiki a kasar dake zuwa Cirani. Hakan na nufin 'yan kasashen waje da yawa dake aiki a kasar na fuskantar barazanar korarsu zuwa kasashen su, ciki hadda 'yan Najeriya. Kasar Canada din tace a yanzu kaso 10 cikin 100 ne kawai na ma'aikatan kamfanoni za'a rika barin ana daukar 'yan kasashen waje inda sauran 'yan asalin kasar Canada din za'a dauka. Dan hakane dole a yanzu kamfanonin kasar zasu rage ma'aikatansu wanda ba 'yan asalin kasar ba da maye 'yan asalin kasar.