Thursday, March 26
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Ni ba irin sakarkarun ‘yan siyasar nan bane wanda kawai daga an musu zargin karya sai su sauka daga mukaminsu, Ni ba zan sauka daga kan mukami na ba>>Godswill Akpabio

Ni ba irin sakarkarun ‘yan siyasar nan bane wanda kawai daga an musu zargin karya sai su sauka daga mukaminsu, Ni ba zan sauka daga kan mukami na ba>>Godswill Akpabio

Duk Labarai
Kakakin majalisar Dattijai Godswill Akpabio ya bayyana cewa ba zai sauka daga kan mukaminsa ba saboda zarge-zargen karya da ake masa. Ya bayyana hakane bayan da Sanata Natasha Akpoti ke zarginshi da nemanta da lalata sannan kuma Aka zargeshi da aikata magudin zabe. Akpabio yace idan magana ta shiga kotu aka wankeshi ko wa zai gane cewa shi ba me laifi bane.
Kalli Bidiyo: Bamu daga cikin wadanda Kudin mu zasu shiga hannun Bandit da sunan biyan kudin Fansa, idan har tsautsai yasa na shiga hannunsu to zan dauka Allah ya kaddaromin Shahadane ta wannan hanyar>>Sheikh Ibrahim Maqari

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, irinsu basa daga cikin wadanda kudinsu zasu shiga hannun masu garkuwa da mutane. Malam Yace Allah ya kare amma idan har tsautsai yasa sun shiga Hannun wadannan mutane to zasu dauka cewa, Allah ya kaddaro musu shahadane ta wannan hanyar. https://www.tiktok.com/@habib_habib_jotko/video/7501088179395628343?_t=ZM-8wC7KbRaU1H&_r=1 Da yawa sun yiwa Malam Fatan Allah ya tsareshi.
Kalli Bidiyon yanda wani Kirista ya shiga Masallaci ya samu Liman ya mai karyar shi sabon musulunta ne, yana son a koya masa yadda ake sallah, Ko da Limamin yayi sujada sai ya zaro wuka ya caka mai fiye da sau 40

Lamarin ya farune a kasar Faransa inda wani matashi dan shekaru 20 wanda kirista ne amma ya shiga masallaci yace shi sabon shiga addinin Musukunci ne kuma yananson Limamin Masallacin ya koya masa yadda ake Sallah. Ko da Limamin ya tashi yana Sallah, sai da ya bari ya yi sujada, ya zaro wuka ya caka masa fiye da sau 40. Sunan Limamin Aboubakar Cissé kuma dan Asalin kasar Mali ne. Lamarin ya farune ranar 25 ga watan Afrilun da ya gabata. Kalli Bidiyon anan
DA DUMIDUMINSA: Muna Tare Da Tinubu Dari-Bisa Dari, Inji Tsoffin Membobin Tsohuwar Jam’iyyar CPC Magoya Bayan Buhari

DA DUMIDUMINSA: Muna Tare Da Tinubu Dari-Bisa Dari, Inji Tsoffin Membobin Tsohuwar Jam’iyyar CPC Magoya Bayan Buhari

Duk Labarai
DA DUMIDUMINSA: Muna Tare Da Tinubu Dari-Bisa Dari, Inji Tsoffin Membobin Tsohuwar Jam'iyyar CPC Magoya Bayan Buhari Magoya bayan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, a karkashin kungiyar tsohuwar jam’iyyar CPC dake cikin jam’iyyar mai mulki ta APC, wanda Sanata Umaru Tanko Al-Makura ya jagoranci hira da manema labarai a yau Alhamis sun bayyana goyon bayansu ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Alhamis. Wannan bayani ya zo ne a daidai lokacin da ake ta rade-radin cewa wasu daga cikin magoya bayan tsohon shugaban kasar ba sa jin dadin yadda Tinubu ke tafiyar da al’amura, kuma suna shirin ficewa daga jam’iyyar APC gaba ɗaya. Cikin wadanda suka halarci taron a Abuja ranar Alhamis, wadanda kuma suka nuna goyon bayansu ga shugaban kasa Tinubu, akwai Gwamnan jihar Katsina, D...
YANZU-YANZU: Wani Dan Siyasa, kuma Dan Majalisar Tarayya daga Zamfara, Hon Abdulmalik Zannan Bungudu Ya Gwangwaje Amaryar Mawaki Dauda Rarara Ayshatul Humairah Da Kyautar Sabuwar Mota kirar BMW

{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani Dan Siyasa, kuma Dan Majalisar Tarayya daga Zamfara, Hon Abdulmalik Zannan Bungudu Ya Gwangwaje Amaryar Mawaki Dauda Rarara Ayshatul Humairah Da Kyautar Sabuwar Mota kirar BMW
Kalli Bidiyon Ango da Amarya wanda babu Alamar jituwa a tsakaninsu sun dauki hankula

Kalli Bidiyon Ango da Amarya wanda babu Alamar jituwa a tsakaninsu sun dauki hankula

Duk Labarai
Wannan Bidiyon na Ango da Amaryarsa wanda babu Alamar Jituwa a tsakaninsu ya dauki hankula a kafafen sadarwa. An ga inda Angon ya duka yakewa Amaryar Magana amma ta ki kulashi. https://twitter.com/bb_khamees/status/1920522520609931548?t=rjMnD6TUegnOdOkZhto9AA&s=19 Hakan na zuwane bayan da Wata Amarya ta kashe Angonta a Kano bayan kwanaki 9 da aure. Shima dai a wannan Bidiyon an ji wasu na cewa kada dai shima ta kasheshu.