Bèllò Tùrjì ya ƙaƙaba harajin Naira Miliyan 50 kan manoma a Zamfara da Neja
Bello Turji ya ƙaƙaba harajin Naira Miliyan 50 kan manoma a Zamfara da Neja
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Mazauna wasu yankunan da dama a jihohin Zamfara da Neja sun sake shiga wani mawuyacin hali, bayan da sanannen jagoran ƴan bindiga, Bello Turji, ya bukaci a biya naira miliyan 50 kafin a basu damar fara aikin noma na bana.
LEADERSHIP ta rawaito cewa wannan bukatar ta fito fili ne ta bakin wani mai nazarin tsaro mai suna Bakatsine, wanda ya wallafa bayani a shafinsa na X , inda ya bayyana cewa shugaban ƴan ...








