Sunday, March 22
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Murtala Idris Ya Damka Kyautar Bajimin Da Ya Baiwa Rarara Ta Hannun Abdullahi Alhikma, Inda Alhikma Ya Yî Godiya A Madadin Mawaƙin

Murtala Idris Ya Damka Kyautar Bajimin Da Ya Baiwa Rarara Ta Hannun Abdullahi Alhikma, Inda Alhikma Ya Yî Godiya A Madadin Mawaƙin

Duk Labarai
Murtala Idris Ya Damka Kyautar Bajimin Da Ya Baiwa Rarara Ta Hannun Abdullahi Alhikma, Inda Alhikma Ya Yî Godiya A Madadin Mawaƙin Daga ƙarshe Alhikma ya tambeye shi "ko akwai wani abu da kake so ya sa ka yi haka? Sai Murtala yace "Ni dai nabyi masa ne saboda irin kaunar da nake masa, ina kuma fatan ganin mun haɗu da shi a gaske". Daga Abubakar Shehu Dokoki
Hotunan Kafin Auren Diyar Gwamnan Jihar Katsina, Hajia Aisha Dikko Radda Da Angonta, Ahmad Usman (Inuwar Ƙasar Hausa)

Hotunan Kafin Auren Diyar Gwamnan Jihar Katsina, Hajia Aisha Dikko Radda Da Angonta, Ahmad Usman (Inuwar Ƙasar Hausa)

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Hotunan Kafin Auren Diyar Gwamnan Jihar Katsina, Hajia Aisha Dikko Radda Da Angonta, Ahmad Usman (Inuwar Ƙasar Hausa) Za a daura auren ne a ranar Asabar mai zuwa idan Allah Ya kai mu Wace irin fata za ku yi musu? Daga Jamilu Dabawa
Gwamnatin tarayya ta samu Naira Biliyan 84 daga kudin harajin Naira 50 da take cirewa akan duk Dubu 10 da ‘yan Najeriya suke fire daga Bankinsu

Gwamnatin tarayya ta samu Naira Biliyan 84 daga kudin harajin Naira 50 da take cirewa akan duk Dubu 10 da ‘yan Najeriya suke fire daga Bankinsu

Duk Labarai
Rahotanni sun tabbatar da cewa, Gwamnatin tarayya ta samu jimullar Naira Biliyan 84.03 daga kudin harajin Naira 50 da aka sanya akan kowace Naira Dubu 10 da 'yan Najeriya suka cire daga bankinsu. An samu wadannan kudade ne a cikin watanni 3 na farkon shekarar nan da muke ciki. A watanni 3 na farko na shekarar data gabata ta 2024, kudaden shigar da aka samu ta irin wannan hanya Naira Biliyan N47.74bn ne wanda hakan ke nuna a yanzu an samu karin kaso 76 cikin 100. Wadannan kudade ana rabawa gwamnatoci ne a matakai daban-daban watau gwamnatin tarayya dana jihohi da kananan hukumomi.
Gyare-Gyaren da muka yi akwai wahala, amma suna bada sakamako me kyau>>Inji Gwamnatin Tarayya

Gyare-Gyaren da muka yi akwai wahala, amma suna bada sakamako me kyau>>Inji Gwamnatin Tarayya

Duk Labarai
Gwamnan babban Bankin Najeriya, Cardoso ya bayyana cewa, Gyare-Gyaren da gwamnatin tarayya ta zo dasu babu sauki amma suna bayar da sakamako me kyau. Ya bayyana hakane a wajan taron da aka gudanar a birnin Washington DC na kasar Amurka wanda IMF da bankin Duniya suka shirya. Yace wadannan Gyare-Gyaren sun dora Najeriya a turbar ci gaba kuma a yanzu suna bayar da sakamako me kyau. Wasu daga cikin Gyare-Gyaren da gwamnatin tarayya ta kawo sune cire tallafin man fetur, cire tallafin dala da sauransu.
Wani jarumin TikTok ya mùtù ya na tsaka da yin bidiyon kai-tsaye(live)

Wani jarumin TikTok ya mùtù ya na tsaka da yin bidiyon kai-tsaye(live)

Duk Labarai
Wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta ya nuna lokacin da wani ɗan TikTok mai suna Disturbing, wanda ke cikin gungun masu fafutukar 'JUSTICE FOR MOHBAD', ya mutu a yayin da ya ke tsaka da watsa bidiyo kai-tsaye. Wannan labari ya samu tabbaci daga wani dan jarida mai binciken ƙwaƙwat, Temilola Sobola, wanda ya yada wannan bidiyo mai tayar da hankali tare da rubuta: “Wani shahararren ɗan TikTok da aka fi sani da Disturbing, wanda shima yana cikin masu fafutukar JUSTICE FOR MOHBAD, ya rasu wasu awanni da suka wuce a yayin da yake watsa bidiyo kai tsaye…” LEADERSHIP ta rawaito cewa, Disturbing, wanda ya yi fice saboda jajircewarsa a fafutukar “Justice for Mohbad”, ya bayyana kakar cikin damuwa sosai kafin ya ɓingire, inda daga bisani ya ce ga garin ku nan.
EFCC zata binciki tsohon shugaban Kamfanin mai na kasa, NNPCL, Mele Kolo Kyari

EFCC zata binciki tsohon shugaban Kamfanin mai na kasa, NNPCL, Mele Kolo Kyari

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, hukumar yaki da Rashawa da cin hanci, EFCC ta sha Alwashin biciken tsohon shugaban kamfanin mai na kasa, NNPL, Mele Kolo Kyari. Hakan ya biyo bayan korafin da wasu lauyoyi da kungiyoyin kare hakkin al'umma suka mikawa EFCC din. Wadannan kungiyoyi sun yi zanga-zanga ne a ofishin EFCC suna duka zargi Kyari da aikata rashawa da cin hanci da kuma yiwa tattalin arziki Najeriya zagon kasa. Kakakin EFCC, Dele Oyewale ya karbi takardun korafin kungiyoyin a madadin shugaban hukumar inda yace zasu duba.
Kalli:Ana zargin ‘yan Shi’a da Yiwa Kabarin marigayi shugaban Kungiyar Hèzbòllàh, Hàssàn Nàsràllàh da kasar Israyla ta kashe Sujada

Kalli:Ana zargin ‘yan Shi’a da Yiwa Kabarin marigayi shugaban Kungiyar Hèzbòllàh, Hàssàn Nàsràllàh da kasar Israyla ta kashe Sujada

Duk Labarai
Wani hoto ya bayyana inda aka ga 'yan kasar Lebanon durkushe a gaban kabarin Kabarin Marigayi, shugaban Kungiyar Hèzbòllàh, Hàssàn Nàsràllàh da kasar Israela ta kashe. An dai yi zargin cewa, Sujada ce sukewa kabarin. A sanda kasar Israela ta kasheshi, mutane da yawa a kasar sun fashe da kukan bakin ciki da rashinsa. Saidai an samu da yawa suna kare hakan da cewa sumbatar kabarinne suke yi ba sujada ba. https://twitter.com/al_Bayraktari/status/1914884049140961582?t=lSo7e74Ci-43_vgEKR7a5Q&s=19 Muna fatan Allah ya jikansa.