Saturday, July 11
Shadow

Author: Bashir Ahmed

A Bari Tinubu Ya Kammala Wa’adinsa Na farko Kafin A Yanke Masa Hukunci, Inji Shugaban Kunhiyar Matasan Arewa, Yerima Shettima

A Bari Tinubu Ya Kammala Wa’adinsa Na farko Kafin A Yanke Masa Hukunci, Inji Shugaban Kunhiyar Matasan Arewa, Yerima Shettima

Duk Labarai
Shugaban kungiyar matasa ta AYCF ya jaddada cewa bai dace a riƙa yanke hukunci kan nasarorin Tinubu ba, duba da cewa bai kammala shekara biyu a ofis ba. Ya roƙi masu sukar gwamnatin Tinubu da su bari ya kammala wa’adin farko kafin su yanke mata hukunci. “Tun farko mun san wa’adin Tinubu zai kasance mai wahala. Ya gaji ƙalubale da ba za a iya warware su cikin shekara guda ba. Ka da mu tayar da jijiyoyin wuya kawai saboda wasu mutane ba su samu muƙaman da suke so ba."
Maganar Gaskiya itace ana Lùwàdì da mutane a Gidan Gyara hali na Goron Dutse saboda ni an tsare ni a gidan kuma na gani>>Inji Wannan matashin

Maganar Gaskiya itace ana Lùwàdì da mutane a Gidan Gyara hali na Goron Dutse saboda ni an tsare ni a gidan kuma na gani>>Inji Wannan matashin

Duk Labarai
A karo na biyu an sake samun wani ya fito ya bayyana cewa, Tabbas ana Luwadi da mutane a gidan yari na Goron Dutse, yace duk wanda yace ba'a yi ba gaskiya ya fada ba. A baya dai an samu wani da ya fito ya fada wanda har aka aika hukumar Hisbah ta yi bincike inda tace ba gaskiya bane. Saidai Shi wannan matashi da ya fito yanzu yace shi an taba tsareshi a gidan Gyara Halin kuma ko da kaishi aka yi, zai nuna masu yi. Saurari Hirarsa: https://twitter.com/northern_blog/status/1920877254915059797?t=DDD-TUKKL7f0DcK_br1_Sg&s=19 Ko da Hisbah suka ce ba gaskiya bane maganar Luwadi da Mutane a Gidan Gyara Hali na Goron Dutse, Mutane da yawa basu yadda dasu ba.
Kalli Bidiyo: Ni Ba Barawo bane shiyasa bana taba kayan Mutane, Kayan Gwamnati kadai nake dauka shima dan nasan ina da hakki a ciki>>Inji Wani Barawo da ‘yansanda suka kama

Kalli Bidiyo: Ni Ba Barawo bane shiyasa bana taba kayan Mutane, Kayan Gwamnati kadai nake dauka shima dan nasan ina da hakki a ciki>>Inji Wani Barawo da ‘yansanda suka kama

Duk Labarai
Wani da ake zarginsu da sata da lalata kayan Gwannati da aka kama ya bayyana cewa shi ba barawo bane. Ya bayyana hakane a yayin da 'yansanda suka yi holinsa yake amsa tambayoyi kan zargin da ake masa. Yace baya son a ce masa Barawo shiyasa baya daukar kayan mutane, yace kayan Gwamnati kawai yake dauka suma dan yasan yana da hakki a ciki. https://twitter.com/northern_blog/status/1920876294683685246?t=NafyQRORCRgORlLUCcNIhQ&s=19 Lamarin dai ya baiwa Mutane Mamaki.
Kalli Bidiyon yanda Ministan Ayyuka, Dave Umahi ya so kamawa Karamar Ministar Harkokin kasashen Waje Bianca Ojukwu kugu amma ta ankare inda ta yi caraf ta rike mai hannun

Kalli Bidiyon yanda Ministan Ayyuka, Dave Umahi ya so kamawa Karamar Ministar Harkokin kasashen Waje Bianca Ojukwu kugu amma ta ankare inda ta yi caraf ta rike mai hannun

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Bidiyon yanda Ministan Ayyuka, Dave Umahi yayi yunkurin kamawa karamar Ministar harkokin kasashen waje, Bianca Ojukwu kugu ya watsu sosai a kafafen sada zumunta. Lamarin dai ya farune a yayin ziyarar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a jihar Anambra. Tuni dai ta ankare da abinda yake shirin yi inda ta yi caraf ta rike mai hannu. https://www.youtube.com/watch?v=EZfoq90HZds?si=tcMXn6SJA-HSqrm9 Wasu dai na ganin dama can sun saba wannan dai kawai saboda a idon mutanene ake k...
‘Yan Kasuwar Kwai sun koka da rashin ciniki inda suka nemi Shugaba Tinubu ya kawo musu dauki

‘Yan Kasuwar Kwai sun koka da rashin ciniki inda suka nemi Shugaba Tinubu ya kawo musu dauki

Duk Labarai
Kungiyar masu sana'ar kiwon kaji sun koka da rashin kasuwar kwan kajin inda suka ce hakan ya farune saboda tsadar rayuwa a tsakanin al'umma. Shugaban kungiyar reshen jihar Jigawa, Mr. Hussaini Gumelne ya bayyana hakan yayin da suka kaiwa Gwamnan jihar, Umar Namadi ziyara. Yace sun fara ganin kasuwar Kwan ta yi kasa ne tun bayan da aka cire tallafin man fetur. Inda yace 'yan Najeriya da yawa a yanzu basa iya cin kwai. Ya nemi cewa, Gwamnati ta basu tallafi ta hanyar baiwa membobinsu musamman mata horaswa sannan Gwamnatin ta saka Kwai cikin shirin ta na ciyar da dalibai ta yanda zasu rika samun ana sayen kwan a hannunsu.
Gwamnatin Zamfara ta mayar da dabbobi 3,000 da aka sace ga asalin masu su

Gwamnatin Zamfara ta mayar da dabbobi 3,000 da aka sace ga asalin masu su

Duk Labarai
Gwamnatin Zamfara ta mayar da dabbobi 3,000 da aka sace ga asalin masu su. Gwamnatin Jihar Zamfara ta mayar da dabbobi 3,000 da jami’an tsaro suka kwato daga hannun barayin shanu ga asalin masu su cikin wata 15 da suka gabata. Shugaban kwamitin tantance dabbobin da aka kwato, Sheikh Sa’idu Maikwano, ne ya bayyana hakan a wani taro da sakataren gwamnatin jihar Abubakar Nakwada. Taron dai na da nufin tsara sabbin dabaru da hanyoyi masu inganci don tabbatar da nasarar aikin kwamitin, musamman yanzu da jami’an tsaro ke samun nasarori sakamakon karin hare-haren da suke kaiwa a fadin jihar. Dabbobin da aka mayar sun hada da shanu, tumaki da awaki da sauransu. Shugaban kwamitin ya yaba wa Sakataren Gwamnatin jihar, kan yadda yake sa ido yadda ya kamata a kan aikin kwamitin. ...
Mun fi kowacce ƙungiya ƙoƙari a gasar zakarun turai – Kocin Arsenal

Mun fi kowacce ƙungiya ƙoƙari a gasar zakarun turai – Kocin Arsenal

Duk Labarai
Mun fi kowacce ƙungiya ƙoƙari a gasar zakarun turai - Kocin Arsenal. Kocin Arsenal Mikel Arteta ya ce ƙungiyar tasa ce ta fi kowacce ƙoƙari a gasar zakarun Turai ta Champions League ta bana duk da kashin da suka sha a hannun Paris St-Germain. BBC Hausa ta rawaito cewa Arsenal ɗin ta je filin wasa na Parc des Princes ne da zimmar rama ƙwallo ɗaya da aka zira mata a gidanta a wasan farko domin kaiwa wasan ƙarshe na gasar. Sai dai duk da damarmakin da suka ƙirƙira, 'yanwasan Arsenal ɗin ba su iya yin nasara ba. Ƙwallayen da Fabian Ruiz da Achraf Hakimi suka ci ne suka taimaka wa PSG din, inda har sai a minti na 76 Bukayo Saka ya farke wa Arsenal ɗaya, inda wasa ya tashi 3-1 gida da waje. "Saura ƙiris, ƙiris ya rage mu sauya sakamakon wasan, amma kuma aka fitar da mu," a cew...