Kalli Bidiyo yanda dandazon matasa sukawa tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello tarbar girma bayan da EFCC ta sakoshi kan zargin satar Biliyan 80
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya koma mahaifarsa, Okene, Jihar Kogi bayan da EFCC suka sakeshi kan zargin da ake masa na satar makudan kudade.
https://www.youtube.com/watch?v=BhFZ2eBfID0
Dandazon matasa magoya bayansa ne suka taru inda suka masa barka da dawowa.







