Kalli Bidiyo Yadda Sallah ta kama su Sheikh Ahmed Guruntum da Farfesa Isa Yelwa a cikin jirgin sama, a hanyarsu ta gabatar da Da’awa kuma suka yi sallar yayin da suke zaune a kujerar jirgin
Yadda Sallah ta kama su Sheikh Ahmed Guruntum da Farfesa Isa Yelwa a cikin jirgin sama, a hanyarsu ta gabatar da Da'awa kuma suka yi sallar yayin da suke zaune a kujerar jirgin.
https://www.tiktok.com/@mbabanislam/video/7496294294630731041?_t=ZM-8vmgnwzOzDD&_r=1
A kwanannan ne dai aka ga malaman sun je Da'awa kasashen Turai inda wani Bidiyo ya nunasu a kasar Faransa.








