Tauraron kwallon kafar kasar Misra, Muhammad Salah ya saka hotunan kwalliyar Kirsimeti da yayi da iyalansa a shafukansa na sada zumunta.
Lamarin dai ya jawo cece-kuce kamar ko da yaushe inda wasu da yawa suka sokeshi
A dazu ne muka samu labarin yanda sojojin Najaria suka gamu da harin Kungiyar B0k0 Hàràm wanda ta kai musu da jirgi marar matuki.
Wadannan hotunan jirgin da aka kai harin dashine.
Harin dai ya lalata motar sojoji daya.
A yayin da ya rage saura kwanaki kadan mu shiga shekarar 2024, mun kawo muku jadawalin alkawuran da Gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta yi wadanda bata cikasu ba a wannan shekarar.
Alkawarin cire haraji akan kayan Abinci
Cire Haraji akan kayan Abinci dan samarwa talakawa hanyar saukin rayuwa abune da gwamatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta alkawarta ta bakin Ministan Noma, Abubakar Kyari.
Yace za'a cire haraji akan Alkama, Shinkafa, Masara da sauransu dan samarwa mutane saukin rayuwa.
A ranar 14 ga watan Augusta, Hukumar Kwastam ta sanar da izinin data samu daga fadar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu dan cire tallafin.
Hukumar kwastam tace cire harajin zai fara aiki ne daga 15 ga watan July zuwa 15 ga watan Disamba.
Saidai da ba'a ga an cire harajin ba, an ...
A yayin da ake bukukuwan Kirsimeti, an ga wani Fasto da ya tsinewa wanda ya sace mai kazar Kirsimeti ta Naira Dubu 30.
https://www.youtube.com/watch?v=SznGpEpS5Y0
kiristoci kan yanka kaji dan yin bukukuwan Kirsimetin.
INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN.
Mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa Ta Rasu
Ta rasu ne a yau Laraba, inda za a yi jana'zar ta da misalin karfe 4:00pm a garin Kafin Hausa dake Jigawa.
Allah ya yi mata rahama.
Daga Khalid Yusuf Sambo
Shugaban Jam'iyyar APC Na Kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje Ya Cika Shekara 75 Cif A Duniya.
A yau Laraba ne 25 ga watan Disamba, 2024, tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ke cika shekaru 75 da haihuwa a duniya.
Wace Irin Fata Za Ku Yi Masa?
Daga Jamilu Dabawa
INNANILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
Sojoji Sun Yi Sìĺaŕ Mutuwar Mutanen Da Ba Su Ji Ba, Ba Šu Ģàñi Ba Tare Da Àsarar Dabbobi Da Gidaje Da Dama A Bisa Kuskure, A Yayin Kai Farmaki A Kauyen Gidan Bisa Da Runtuwa Dake Karamar Hukumar Silame Dake Jihar Sokoto.
Muna rokon Allah ya jikan wadanda suka rasa rayukansu.
Daga Real Buroshi Mawaka Sokoto
A kalla Sojoji 6 ne suka jikkata biyo bayan harin da aka kai wa sansaninsu dake Jihar Borno da jirgi marar matuki wanda ake zargin Kungiyar B0k0 Hàràm da kaiwa.
An kai harinne a Wajiroko dake karamar Hukumar Damboa da yammacin ranar Talata.
Waji soja da ya shaida lamarin ya gayawa majiyar Hutudole.com cewa da farko sun ji kamar karar jirgin sama inda daga baya suka ji karan fashewar abubuwa.
Hutudole.com ya fahimci cewa, a baya Kungiyar ta B0K0 Hàràm ta taba kai hari kan sansanin inda suka yi harbin kan mai uwa da wabi wanda daga baya sojojin suka dakile harin.
Wata majiya tace an lalata motar yaki ta sojoji guda 1 a yayin harin.