Duk namijin da bai samun Naira dubu dari bakwai(700,000) a wata bai kamata ya yi budurwa ba ya dai dage ya ci gaba da neman kudi>>Inji Wannan budurwar
Wannan budurwar ta bayyana cewa duk namijin da bai samun Naira 700,000 a wata bai kamata yama fara maganar yin budurwa ba ballantana akai ga aure.
Ta bayyana cewa, duk wanda baya samun wannan kudin a wata, ba zai iya baiwa budurwarsa kudin zance da kudin data da sauransu ba.







