Sunday, February 15
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kasar Equatorial Guinea ta hana sauke bidiyo saboda hana yada Bidiyoyin bàtsà na jami’in gwamnati guda 400 da aka ganshi yana làlàtà da matan mutane

Kasar Equatorial Guinea ta hana sauke bidiyo saboda hana yada Bidiyoyin bàtsà na jami’in gwamnati guda 400 da aka ganshi yana làlàtà da matan mutane

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin kasar Equatorial Guinea ta dakatar da dauke bidiyo daga yanar gizo a kasar. Hakan na zuwane bayan da jami'in gwamnatin kasar Baltasar Engonga ya fallasa a Duniya inda aka ganshi yana lalata da mata daban-daban a wasu biyoyi guda 400 da suke ta yawo a kafafen sada zumunta. Ana ganin wannan matakin yunkuri ne na gwamnatin kasar na dakile yada yada Bidiyon badalan na jami'in Gwamnatin. A baya,hutudole ya kawo muku cewa, daya daga cikin matan da yayi lalata dasu ta kashe kanta saboda kunyar bayyanar Bidiyon nasu da surutun da mutane me mata.
Shekararsa 70 Amma Aikinsa Shine Baiwa Masu Gaŕkuwa Da Mutane Bayanan Sirri

Shekararsa 70 Amma Aikinsa Shine Baiwa Masu Gaŕkuwa Da Mutane Bayanan Sirri

Duk Labarai
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shekararsa 70 Amma Aikinsa Shine Baiwa Masu Gaŕkuwa Da Mutane Bayanan Sirri, Inda Aka Taba Ba Shi Tukwicin Naira Dubu Dari Cikin Naira Milyan Bakwai Da Aka Karba Kudin Fansar Wani Alhaji Me za ku ce?

Zafafan kalaman sace zuciyar mace

Kalaman Soyayya
Ina sonki. In ba ke ba sai rijiya. Bazan barki ba. Burina ki zama matata. Ke kadai ce a wajena. Makaho nake zama wajan kallon 'yan mata kece kadai zuciyata take haskomin. Ina ji kamar tare zamu mutu saboda tsantsan sonki ban so in rabu dake. Ina miki so irin wanda bai misaltuwa. Kalamanki na kashe min jiki. Idan na ganki ji nike kamar in hadiyeki. Ina sonki ba da wasa ba. Kece ruwan shana. Kece zuma ta da nake lasa safe da yamma. Kece madarata da nake shan shayi da ita. Kece sukari ne da idan babushi babu dandano a abin shana

Yadda ake tsara budurwa farkon haduwa

Kalaman Soyayya
Farkon haduwarka da budurwa yana da muhimmanci, musamman saboda duk abinda ya faru a tsakaninku shine zai zama ya darsu a zuciyarta zata rika Tunawa dashi. Ita soyayya makauniyace abinda zai ja hankalin waccen macen ba lallai shine zai ja hankalin dayar macen ba amma a al'adance mata nason abu me daukar hankali da kalamai masu sanyaya zuciya da kuma abu me sa nishadi. Dan haka a shawarce haduwarka ta farko da budurwa ya zamana ka kure adakata, watau ka ci kwalliya, duk da yake haduwar zata iya zama accidental watau ku duka babu wanda ya shirya. Amma ka sani fita da kwalliya da daukar wanka me kyau yana kara daukar hankalin 'yan mata, bari na dan baka wani labari gajere. Akwai sanda na shirya haka kawai na fita yawo da yamma, shaddata sabuwace takalmi na me kyaune sosai, gashi ...
An Jefar Da Ģawar Wata Karamar Yarinya A Msallaci Bayan An Ýì Mața Fýàdè

An Jefar Da Ģawar Wata Karamar Yarinya A Msallaci Bayan An Ýì Mața Fýàdè

Duk Labarai
INNA LILLAHI WA'INNA IALIHI RAJI'UN An Jefar Da Ģawar Wata Karamar Yarinya A Msallaci Bayan An Ýì Mața Fýàdè An tsinci ģawar wata yarinya a cikin masallacin anguwar Denawa dake cikin garin Ningi da ke Jihar Bauchi. Yariyar mai kimanin shekara daya da rabi da haihuwa, bincike ya nuna çewa wašu nè şuķa ýi mațà daga bisani bayan ta muțù suka jefar da gawàr a çiķìn masallaci. Majiyar ta bayyana mana cewa, Ladanin masallacin ne ya fara ganin gawar a daidai lokacin da ya fita masallacin domin kiran sallar asuba.
Hotuna: Yadda Yara Masu Zàñga-zàñgar Yuɲwa Da Aka Kama Suke Sujjadar Godiya Ga Allah, Bayaɲ Kotu Ta Yi Fatali Da Zargin Da Ake Yi Musu

Hotuna: Yadda Yara Masu Zàñga-zàñgar Yuɲwa Da Aka Kama Suke Sujjadar Godiya Ga Allah, Bayaɲ Kotu Ta Yi Fatali Da Zargin Da Ake Yi Musu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Yadda Yara Masu Zàñga-zàñgar Yuɲwa Da Aka Kama Suke Sujjadar Godiya Ga Allah, Bayaɲ Kotu Ta Yi Fatali Da Zargin Da Ake Yi Musu Yanzu haka dai ana shirye-shiryen mayar da yaran gida.