Magani matsi na mata
HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE
kayan hadi
Ganyen magarya
zogale
bagaruwaganyen bagaruwaalimsabulun salosabulun zaitunsabulun habbatussauda.Miskimadararturare.
Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya.
Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shiga\
MATSI 2
idan kinaso ki matse gabanki ciki da waje ta yanda mijinki zaijiki kamar budurwa to ki rike wannan ganyen ki sarrafashi kamar haka
1 .Ki sami aloevera da karo da kanumfari saiki zuba ruwa ki tafasa bayan kin tace anso ki ajiyeshi har yayi sanyi kina tsarki dashi
2 .sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan saiki dauko man zaitun ki...