Wannan kyakkyawar budurwar ta fito a shafinta na sada zumunta inda tace tana neman mijin aure a taimaka mata.
Budurwar me suna Duchess Osayimwense ta dauki hankula sosai:
Rarara Ya Bada Kyautar Naira Miliyan Goma Ga Waɗanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Maiduguri
Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara, ya bayar da gudunmuwar Naira miliyan 10 domin a tallafawa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri.
A rahoton da Jaridar Dokin Ƙarfe TV ta samu, Rarara ya jajantawa Gwamna Babagana Zulum, Da mai martaba Shehun Barno a yayin ziyarar da Ya kai musu.
Sannan Rarara ya ƙara jajantawa al’ummar jihar, musamman waɗanda suka yi asara sakamakon ambaliyar ruwan.
A yayin ziyarar jajen, Rarara ya samu rakiyar Hajiya Aysha Humaira, Dak Abdullahi Al-Hikimah, Alan Waƙa, da Onarabul Auawal Ahmed Bakori da sauransu.
Yahudawan Israela sun yi wani abin ban mamaki da ya dauki hankulan Duniya.
A ci gaba da yakin da suke da Falasdinawa, sanannen abune cewa, Hezbollah sun shigarwa Falasdinawan fadan inda suka ce idan ba'a daina kashe Falasdinawan ba suma ba zasu daina fada da Israela ba.
https://twitter.com/sentdefender/status/1836069676373196808?t=hnPtRc7J8rXUtQFIeDudfA&s=19
A hakanne kasar Israela ta tayarwa da mayakan Hezbollah da bamabamai a cikin wayoyinsu.
https://twitter.com/me_ganesh14/status/1836101642351185983?t=yaFkCHaBJ3SSFAZ-IN4Hbg&s=19
Akalla mutane Dubu 2 ne suka jikkata sadaniyyar tashin wadannan bamabamai a fadin kasar ta Lebanon ciki hadda wakilin kasar Iran a Lebanon din kamar yamda wasu rahotanni suka bayyanar.
https://twitter.com/JasonMBrodsky/status/18360...
Ko Kun Kula Cewa Hussaina Matar Soja Abbas Bai Karbu Sosai A Wajen Matan Sòšhìýal Mìďìýa Ba, Duk Da Cewa Labarinta Yana Da Sosa Zuciya?
Daga Abba Audu Abba
Dalilin da ya sa labarin bai yi trending ba a wajensu shine kawai :
Ita Hussaina mutumiyar kirki ce. Su kuma galibi ba haka suke ba. Yawancin su sun fi karkata ga abinda yake na šhìŕìrita ko kuma yake dauke da sharri musamman akan zamantakewar aure.
Ita Hussaina mace ta gari ce wacce ta san mutunci da darajar miji sannan ta san darajar aure. Su kuma ģaĺibi ba haka suke ba. Ba sa ganin aure a bakin komai indai akan son zuciyarsu ne.
Ita Hussaina ta yadda akan mijinta ta fuskanci ko wani irin wulakanci. Su kuma galibi ba su yarda da hakan ba, saboda ba sa ganin miji a bakin komai.
Ita Hussaina ta yadda ta sadaukar da ko...
Gasar cin kofin nahiyar turai Real Madrid ta fara wasa da kafar Dama yayin data lakada Stuttgart daci 3-1
Yayin da Bayern Munich ta lakada GNK Dinamo daci 9-2
Daga Abba Abdulaziz Fari Funtua
Ga kalaman Yabon Budurwa kamar haka wanda zasu sa ta ji tana sonka sosai:
Nasan dandanon zuma, nasan na suga, nasan na madara na san na mangwaro,nasan na ayaba, nasan na abarba amma har yanzu na kasa gane dandanon soyayyarki saboda kullun jinshi nake sabo a bakina.
Idaniyata.
Ruwan shana.
Zumata.
Idan muka gama tadi na kama hanyar tafiya gida, har sai inje gida a kasa ban sani ba saboda tunanin hirar da muka yi me dadi.
Numfashina.
Budurwata.
Babyna.
Kullun kara burgeni kike.
Wallahi har zuciyata ina sonki.
Ke kadaice.
Idan na rasaki bansan yanda zan yi ba.
Soyayya dake tasa rayuwata ta daidaitu.
Kina da kyau da kwarjini.
Bana gajiya da kallonki.
Na fara jin komai kika yi daidaine.
Bana ganin laifinki ko kadan.
Idan ina tare dake ji nak...
Daga kasuwar Getso ta karamar hukumar Gwarzo a jihar Kano wani bawan Allah ya tsinci makuri a cikin saniya da kudin makurin ya tasamma naira miliyan goma.
Daga Mukhtar Lawan Liver Gwarzo