Hadin man gyaran fata
Asamu
ganyan magarya
man zaitun
man habbatussaudaAna daka ganyan magarya a zuba cikin man zaitun da man habbatussaudaAnasha shafawa sau 2 a rana shi ma yana gyaranJiki yana kashe cututtukan fataInsha allah.
Sabulun gyaran fata,salaushinta dakuma maganin tabo
Kisamu sabulun salo,wato ghana soap,kisami madara,leman tsami dakuma kurkur da haska amarya,kisamu sabulun broonze bashida tsada ana saidashi a stores haka saikuyi kokari kunemi sabulun caramel shima duk acikin kayan hadine to kisamu kihada sabulun duka ki daddakasu kokuma ki yanyankasu siri siri saiki gwamutsasu sannan saikikawo kurkur daidai misali ki juye kisamu haska amarya daidai misali shima ki juye.haska amarya da kurkur agidagen gyaran jiki ake samunshi saikihadeshi asabulun kibuge sannan wasu sunasa nescafe do...