Matar soja Abbas mai suna Husaina Iliyasu ta cika gwarzuwa kuma jarumar da samun irin ta sai an tara mata 1000
TSANTSAR RASHIƝ IMÁNI DA TAÚSÁYI
Matar soja Abbas mai suna Husaina Iliyasu ta cika gwarzuwa kuma jarumar da samun irin ta sai an tara mata 1000.
Mijinta soja ne Mųsưlmi wanda daga zuwa yin Sálląh yayin da ake bakin aiki shine ogansa ya sa shi a gaba shekara da shekaru a garƙame sai da ya haukatar da shi.
Tsantsar tsagwaron rashin imani ya ƙare a wannan labarin. Shin ina manyan Musulmi dake aikin soja a ƙasar nan? Shin wa ya ce a keta alfarmar ɗan adam saboda bambancin addini a aikin soja?
Ina kungiyoyin kare hakkin mata? Ina kungiyar kare hakkin dan Adam? Ina kungiyar manyan Arewa? Ina kungiyar lauyoyi Musulmi? Ina kungiyar Malaman mu? Ina kungiyar yan jaridun kasar nan?
Mutun ya sadaukar da rayuwar sa don ya kare ƙasa amma a ƙarshe saboda son zuciyar wani a mayar da...







