Friday, March 13
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Najeriya Za ta Zama Jagorar Kasuwar Halal Ta Duniya Mai Jarin Dala Bilyan Dubu 7- Kashim Shettima

Najeriya Za ta Zama Jagorar Kasuwar Halal Ta Duniya Mai Jarin Dala Bilyan Dubu 7- Kashim Shettima

Duk Labarai
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bayyana cewa Najeriya na kan gaba a fannin tattalin arziki ta bangaren Kasuwar Musulmi zalla da ake kira da Kasuwar halal ta duniya, wadda aka yi hasashen jarinta zai haura Dalar Amurka tiriliyan 7.7 a shekarar 2025. Kashim ya bayyana haka ne a wajen taron masu ruwa da tsaki na tattalin arzikin Halal da aka gudanar a dakin taro na Banquet Hall dake fadar shugaban kasa a Abuja a yau Laraba, 18/09/24. Mataimakin ya jaddada cewa girman tattalin arzikin Najeriya da yawan al'ummarta yana samar mata da damammaki musamman a bangaren bunkasa sashen saka hannun jari na halal. Kasuwar Rumbun Halal wani shiri ne da ya kunshi sayar da ababen da addinin Musulunci ya halasta da suka hada da halatattun abinci da abin sha, da kayan kwalliya, da na gyara...
YANZU-YANZU: Rarara Ya Bada Kyautar Naira Miliyan Goma Ga Waɗanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Maiduguri

YANZU-YANZU: Rarara Ya Bada Kyautar Naira Miliyan Goma Ga Waɗanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Maiduguri

Duk Labarai
Rarara Ya Bada Kyautar Naira Miliyan Goma Ga Waɗanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Maiduguri Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara, ya bayar da gudunmuwar Naira miliyan 10 domin a tallafawa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri. A rahoton da Jaridar Dokin Ƙarfe TV ta samu, Rarara ya jajantawa Gwamna Babagana Zulum, Da mai martaba Shehun Barno a yayin ziyarar da Ya kai musu. Sannan Rarara ya ƙara jajantawa al’ummar jihar, musamman waɗanda suka yi asara sakamakon ambaliyar ruwan. A yayin ziyarar jajen, Rarara ya samu rakiyar Hajiya Aysha Humaira, Dak Abdullahi Al-Hikimah, Alan Waƙa, da Onarabul Auawal Ahmed Bakori da sauransu.
Bidiyo: Kalli Yanda Yahudawan Israela suka yiwa Hezubollahh kutse a wayoyinsu suka tayar musu da bamabamai a cikin wayar kowanne

Bidiyo: Kalli Yanda Yahudawan Israela suka yiwa Hezubollahh kutse a wayoyinsu suka tayar musu da bamabamai a cikin wayar kowanne

Duk Labarai
Yahudawan Israela sun yi wani abin ban mamaki da ya dauki hankulan Duniya. A ci gaba da yakin da suke da Falasdinawa, sanannen abune cewa, Hezbollah sun shigarwa Falasdinawan fadan inda suka ce idan ba'a daina kashe Falasdinawan ba suma ba zasu daina fada da Israela ba. https://twitter.com/sentdefender/status/1836069676373196808?t=hnPtRc7J8rXUtQFIeDudfA&s=19 A hakanne kasar Israela ta tayarwa da mayakan Hezbollah da bamabamai a cikin wayoyinsu. https://twitter.com/me_ganesh14/status/1836101642351185983?t=yaFkCHaBJ3SSFAZ-IN4Hbg&s=19 Akalla mutane Dubu 2 ne suka jikkata sadaniyyar tashin wadannan bamabamai a fadin kasar ta Lebanon ciki hadda wakilin kasar Iran a Lebanon din kamar yamda wasu rahotanni suka bayyanar. https://twitter.com/JasonMBrodsky/status/18360...
Ko Kun Kula Cewa Hussaina Matar Soja Abbas Bai Karbu Sosai A Wajen Matan Sòšhìýal Mìďìýa Ba, Duk Da Cewa Labarinta Yana Da Sosa Zuciya?

Ko Kun Kula Cewa Hussaina Matar Soja Abbas Bai Karbu Sosai A Wajen Matan Sòšhìýal Mìďìýa Ba, Duk Da Cewa Labarinta Yana Da Sosa Zuciya?

Duk Labarai
Ko Kun Kula Cewa Hussaina Matar Soja Abbas Bai Karbu Sosai A Wajen Matan Sòšhìýal Mìďìýa Ba, Duk Da Cewa Labarinta Yana Da Sosa Zuciya? Daga Abba Audu Abba Dalilin da ya sa labarin bai yi trending ba a wajensu shine kawai : Ita Hussaina mutumiyar kirki ce. Su kuma galibi ba haka suke ba. Yawancin su sun fi karkata ga abinda yake na šhìŕìrita ko kuma yake dauke da sharri musamman akan zamantakewar aure. Ita Hussaina mace ta gari ce wacce ta san mutunci da darajar miji sannan ta san darajar aure. Su kuma ģaĺibi ba haka suke ba. Ba sa ganin aure a bakin komai indai akan son zuciyarsu ne. Ita Hussaina ta yadda akan mijinta ta fuskanci ko wani irin wulakanci. Su kuma galibi ba su yarda da hakan ba, saboda ba sa ganin miji a bakin komai. Ita Hussaina ta yadda ta sadaukar da ko...