Farashin buhun shinkafa ya kai Naira Dubu dari da Sittin(160,000)
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Rahotanni daga jihar Gombe na cewa farashin Buhun shinkafa ya kai Naira Dubu 160 a yayin da matsalar wutar lantarki ta kara tsananta.
Daya daga cikin dillan shinkafar, Mr Usman Sani ya bayyana cewa, farashin shinkafar ya tashine saboda karancinta a kasuwa da kuma matsalar wutar lantarki da aka shiga.
Hakanan wasu masu harkar shinkafar a jihar sun bayyana cewa matsalar wutar lantarkin tasa sun kulle kamfanoninsu.
Lamarin rashin wutar lantarki dai yayi kamari matuka inda ...
