Tuesday, January 7
Shadow

Author: Auwal Abubakar

WATA SABUWA: Saura kaɗan mu kama Bello Turji – Janar Chris Musa

WATA SABUWA: Saura kaɗan mu kama Bello Turji – Janar Chris Musa

Duk Labarai
Babban hafsan tasro na Najeriya, Janar Christopher Musa, ya ci alwashin kama ƙásurgųmi kuma jagorán 'yaɲ fáshíɲ daji Bello Turji "nan ba da jimawa ba". BBC ta rawaito Musa yana magana yayin wani taron manema labarai ranar Talata a Abuja, janar ɗin ya ce: "Saura kaɗan mu kama Turji." Game da wa'adin biyan kuɗin haraji da aka ce Turji ya bai wa mazauna yankunan jihar Zamfara, Janar Musa ya ce sojoji na aiki da sauran hukumomin tsaro domin kare mazauna yankunan. "Game da Turji, mutum ne kawai da ya sauka daga kan layi kuma yake tunanin ya isa, amma ina tabbatar muku za mu kamo shi kuma cikin ƙanƙanin lokaci," in ji shi. Shugaban sojojin ya kuma nemi mazauna yankunan da su bai wa sojoji haɗin kai. "Kada ku taimaka musu, kada ku ba su wasu bayanai game da samamen da muke kaiwa sa...
Hotuna: Matashi ya kashe kansa bayan da Talauci ya masa yawa bai iya ciyar da iyalansa, matarsa ta koma yin lalata da abokansa suna bata kudi

Hotuna: Matashi ya kashe kansa bayan da Talauci ya masa yawa bai iya ciyar da iyalansa, matarsa ta koma yin lalata da abokansa suna bata kudi

Duk Labarai
Wannan matashin na zaunene a Masaka, Angwa Jaba, dake karamar hukumar Karu. Ya kashe kansa ranar 9 ga watan Satumba. Talauci ne ya masa yawa baya iya ciyar da iyalansa, kuma ya gano matarsa tana yin lalata da abokansa dan ta samu kudi. Koda ya tuhumeta akan hakan tace masa tana neman hanyat da zata tallafa musu samun abinci ne. Suna da yara 3, magidancin ya ji cewa abin ya masa yawa dan hakane ya dauki rayuwarsa.
‘Yan Banga a jihar Naija sun yi nasarar kashe ‘Yan Boko Haram da dama

‘Yan Banga a jihar Naija sun yi nasarar kashe ‘Yan Boko Haram da dama

Duk Labarai
Zaratan 'yan Banga a garin Alawan da Bassa dake jihar Naija sun yi nasarar kashe 'yan Boko Haram da dama. Rahoton da hutudole ya samu daga wata majiya dake yankin ya bayyana cewa lamarin ya faru sa sanyin safiyar ranar Laraba. 'Yan bangan sun kashe da dama daga cikin maharan inda suka kama wasu da ransu. Hutudole ya ga gawarwakin 'yan Boko Haram din amma saboda muninsu yasa ba zamu iya wallafasu anan ba. Maharan dai su 20 ne inda auka yi nasarar kashe mutane 2 da harbin mutum daya hakanan a cikin 'yan bangar ma, an kasheutane biyu.

Gyaran fuska da ayaba

Gyaran Fuska
Ayaba na daya daga cikin kayan itatuwan da ake ci amma amfaninta ba ga ci a ciki a koshi bane kawai, tana kuma da amfani wajan gyaran jiki, musamman fuska. Daya daga cikin Amfanin Ayaba a fuska shine, musamman wadanda suka fara manyanta, fuska ta fara tattarewa, Ayaba na taimakawa matuka wajan gyara tattarar fuska wandda ke zuwa sanadin tsufa. Hakanan tana yakar abubuwan da ake kira da Free Radicals wanda sune ke saurin kawo tsufa ga fata. Ayaba tana taimakawa matuka wajan boye kurajen fuska, amfani da ita a fuska yana kwantar da kumburin kuragen fuska ya zamana kamar babusu. Hakanan Ayaba tana boye tabon fuska da shacin rana da yakewa fuska. Hakanan tana baiwa fatar jiki kariya daga duhun zafin rana, ma'ana idan aka shafata aka shiga rana, zafin ranar ba zai cutar ba. Ha...

Gyaran fuska da tafarnuwa

Gyaran Fuska
Tafarnuwa na da matukar amfani musamman a wajan gyaran fuska. Ana amfani da tafarwa dan kawar da kurajen fuska da duk wani dattin fuska,hakanan amfani da ita a fuska yana maganin abubuwan dake kawo saurin tsufa. Hakanan Tafarnuwa na disashe girman tabo a fuska. Masana kiwon Lafiya sun bayyana cewa, goga Tafarnuwa a kan kurajen fuska yana taimakawa sosai wajan magance kurajen. Saidai a bi a hankali, Tafarnuwa na sawa a ji zafi ko kaikayi a yayin da aka sa ta a fuska. Ba kowane tafarnuwa za iyawa aiki ba, saboda wasu idan suka shafata a fuskarsu, zata iya yi musu illa sosai wajan sa kai kai ko zafi. Dan haka a shawarce, a dan shafata a wani bangare kadan na fuska a ga yanda zata yi, idan ba'a ji ko mai ba, sai a shafa a sauran duka fuskar. Hakanan yana da kyau a hada taf...
ALHAMDULILLAH: Jama’ar Gari Sùn Yi Kukañ Kuŕa Sùñ Fataťtaki ‘Ýàñ Bìnďìga A Jihar Ķatsina, Tare Da Kwato Shanu

ALHAMDULILLAH: Jama’ar Gari Sùn Yi Kukañ Kuŕa Sùñ Fataťtaki ‘Ýàñ Bìnďìga A Jihar Ķatsina, Tare Da Kwato Shanu

Duk Labarai
Cikin ɗaren jiya ƴan ta'àďďa sun shiga ƙauyen Gidan Boka dake ƙaramar hukumar Malumfashi, sun ɗauki mutum ɗaya tare da kore shanu, amma jama'an gari sunmyi kukan kura sun bi su suka yi ta fafatawa da da su da bindìģùñ su na gida ƙarshe har saida suka fatat'taki ƴan ta'aďďan kuma suka kwace shanu da mutanan da suka ɗauka. Shugaban hukumar tsaro ta ƴan sanda na garin Malumfashi S.P: Bello Umar, ya yi yabo da jinjina ga wannan jarumta da mutanan garin suka nuna wajen yin ƙoƙarin iya fito na fito da ƴan ťa'aďďan, kuma suka fafata da su har suka samu nasara ta kwace shanun da suka ɗauka da ceton mutumin da suka ɗauka duk a cikin daren, tun kafin ƴan sanda su kai ga isowa. Haƙiƙa wannan ba ƙaramar nasara bace kuma abun koyi ne a gare, mu dukka al,ummah, nadade ina fadi mutane murinƙa ƙokar...
Nabil Shinkafi Ya Zama Shugaban Matasan Arewa

Nabil Shinkafi Ya Zama Shugaban Matasan Arewa

Duk Labarai
Nabil Shinkafi Ya Zama Shugaban Matasan Arewa Manyan kungiyoyin Arewacin Nijeriya masu zaman kansu, sun tabbatar da shugabancin Matashin ɗan kasuwa Nabil Shinkafi, a matsayin Shugaban Matasan Arewa, inda suka bashi takardar shedar shugabanci (Certificate) kuma sun karrama shi da Numbar yabo. Manyan kungiyoyin Matasan Arewa Youth Leadership groups sun karrama matashin ɗan kasuwar Nabil Shinkafi a matsayin ɗaya daga cikin manyan jagorori masu son ci gaban mutanen Arewacin Nijeriya, ta hanyar samar masu da abin yi; da kuma inganta iliminsu. An yi taron karrama matashin a jiya Talata, a babban birnin tarayya Abuja.
Kalli Bidiyon karya da ya nuna Momi Gombe da Umar M. Sharif sun Rungumi Juna

Kalli Bidiyon karya da ya nuna Momi Gombe da Umar M. Sharif sun Rungumi Juna

Umar M. Sharif
Wani Bidiyo na karya wanda aka yi Editing ya nuna yanda Wai mawaki Umar M. Sharif da abokiyar aikinsa,Momi Gombe sun rungumi juna. Bidiyon dai ya dauki hankulan mutane sosai a kafafen sada zumunta saidai da yawa sun fahimci cewa karyane. https://www.tiktok.com/@m.o.m.e.e.gombe/video/7410853116750335238?_t=8pc3cJSaebm&_r=1 A wannan zamani dai ana amfani da fasahar AI wajan hada abubuwan da a baya ake ganin kamar ba zasu iya haduwa ba.