Alamomin basir mai tsiro
MENE NE BASUR?
Da farko dai a cikin ďùbuŕàr 'dan Adam akwai jijiyoyin jini wadanda wani lokacin suna samun matsatsi da talala mai takura su. A lokacin da sukasamu takurawa da yawa, sai su kumbura.
Kumburin wadannan jijiyoyin jini da kara matsida takura a garesu cikin dubura shi ya ke sa wakaga wani tsiro ya fito maka a bakin dubura,wanda jijiyar jini ce..Za ka ji ciwo, ko kai-kayikoma zubar jini.Wannan shi ake cewa BASIR-MAI-TSIRO. Da akwai kuma nau'in Basur mai sanya yawan fitar hutu wato tusa da kuma mai sa cushewar ciki ko yin kashi mai tauri. Wani basir din kuma har yana sa tsatstsagewar dubura yayin fitar bayan gida...ALAMUN DA MUTUM ZAI GANE YANA DAUKE DA BASUR.Mutum zai rika fama da wadannan matsaloli
Kaikayi a dubura da bacin rai.
Fitar jini idan ana bayan gida amma ba ...