Friday, November 6
Shadow

Ba lallai in iya gudanar da zaben gaskiya ba>>Inji Shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan

Shugaban Hukumar zabe me zaman kanta, Farfesa Joash Amupitan ya bayyana cewa ba lallai a samu zaben gaskiya ba.

Ya bayyana cewa dalili kuwa shine saboda matsalolin tsaron da suka mamaye Najeriya.

Ya bayyana hakane ranar Laraba a ziyarar da ya kaiwa shugaban ‘yansandan Najeriya, IGP Tunji Disu

Jihohi daban-daban ne a Najeriya ke fama da matsalolin tsaro wanda suka ki ci suka ki cinyewa

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Iya Karshen Rashin Kunyane mutum yace baya neman komai wajan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Digital Imam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *