Tuesday, May 19
Shadow

Ba za’a iya samun zaben gaskiya ba a Najeriya>>Inji Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana cewa, ba za’a iya samun zaben gaskiya ba a Najeriya.

Goodluck Jonathan ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka gudanar inda yace babbar matsalar itace akwai masu zabe da ake amfani dasu wadanda babu su a zahiri.

Jonathan yace sai an samu shuwagabannin hukumar zabe masu nagarta wadanda da su yi magudi kara su sauka daga mukaminsu kamin a samu abinda ake so.

Yace ba hujja bace shugaban hukumar zabe yace wai matsa masa aka yi yayi magudi ba, idan aka matsama sai kace gara ka sauka daka aikata ba daidai ba.

Karanta Wannan  Wani Dan Kabìlar Ibo Keñan Da Ya Karbi Musùĺùnci A Sansanin Masu Bautar Kasa Dake Garin Karaye A Kano, Inda Ya Sauya Sunansa Zuwa Yusuf

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *