Thursday, May 14
Shadow

Babu yarjejeniyar yin karɓa-karɓa tsakanina da Atiku – Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta raɗe-raɗin da ke cewa an cimma yarjejeniya tsakaninsa da tsofaffin ƴan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyun hamayyar ƙasar – Atiku Abubakar na PDP da Peter Obi na LP – kan cewa kowannensu zai yi mulki na wani wa’adi.

A hirarsa da BBC, Kwankwaso ya ce bai san da maganar ba, amma ya samu labarin cewa ɓangaren Atikun na ta “yin taruka da shugabannin yankin ciki har da malamai, suna faɗa masu wannan magana”.

Karanta Wannan  Wannan wane irin rashin Tausai ne haka, Kalli Bidiyon Me gida ya watsar da kayan wani mutum da aka yi Ghàrkùwà dashi bayan kudin haya sun kare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *