Sunday, May 25
Shadow

Bana munafurci a siyasa>>El-Rufai

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, baya munafurci a siyasa.

El-Rufai bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yake martani ga wani da yace ya karanta littafinsa na accident civil servant kuma ya fahimci cewa, El-Rufai bai iya munafurci ba.

El-Rufai ya tabbatar da hakan inda yace bai iya wasan kwaikwayo irin na ‘yan film ba.

Karanta Wannan  'Yan Bìndìgà sun sake kai mummunan hari Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *