Tuesday, October 13
Shadow

Bayan Fitar Update din Tauraruwar Tiktok ta jihar Yobe, Shatu wadda ta zargi wani daga hukumar Hisbah ne ya fitar dashi, Mr Unknown yace ba gaskiya bane dan update din nata ya fitane tun kamin Hisbah su kamata

Update din Tauraruwar Tiktok ta jihar Yobe, Shatu ya bayyana a kafafen sada zumunta inda wasu ke cewa ba guda daya bane sun kai 4.

Saidai Shatu ta fito ta zargi hukumar Hisbah ta jihar da ceaa sune suka fitar da update din nata bayan kamun da suka mata.

Saidai Mr_Unknown na Tiktok yace ba gaskiya bane wannan ikirari nata.

Yace yaga update din Shatu tun kamin Hisbah su kamata.

Karanta Wannan  Shugaban 'yansandan Najeriya ya bayar da umarnin yin bincike kan zargin biyan dansanda Naira Miliyan 2 a matsayin kudin ritaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *