Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Garzali Miko ya hadu da ‘Yar Rawa ta kudancin Najeriya wadda ta hau kan wakarsa, watau Speedy

Garzali Miko ya hadu da Tauraruwar ‘yar rawa ta kudancin Najeriya data hau kan wakarsa.

An ganshi a wani Bidiyo shi da abokinsa KB International sun hadu da Speedy.

An ji ana gayawa Garzali Miko cewa, zasu hau Live shi da ita dan masoya su nuna musu irin soyayyar da sukw musu.

Karanta Wannan  Ka daina karya saboda ka kai shekaru 80>>Kwankwaso ya gayawa Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *