Friday, July 17
Shadow

TIRƘASHI: Ba zan goyi bayan Tinubu ba idan ya sauke Shettima – Sheikh Jingir

TIRƘASHI: Ba zan goyi bayan Tinubu ba idan ya sauke Shettima – Sheikh Jingir.

Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a Nijeriya Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya ce ba zai goyi bayan Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027 ba, idan har Tinubu ya sauya mataimakinsa, Kashim Shettima.

Jingir ya bayyana cewa matsayar shi ita ce goyon baya ga Tinubu–Shettima ne kawai. Idan Tinubu ya yanke shawarar sauya Shettima da wani daga cikin mataimakinsa.

Karanta Wannan  Labarin cewa mun dakatar da El-Rufai tsayon shekaru 30 karyane, Munafurcin jam'iyyar APC ne>>Inji Jam'iyyar SDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *