Friday, December 26
Shadow

Bincike: An bayyana jihohin da maza suka fi neman mata dan aikata Alfasha a Najeriya

Kafar statisense ta fitar da jadawalin jihohin da mazansu auka fi yawan neman mata a Najeriya.

Kowacce jiha an bayyana yawan matan da namiji daya ya aikata Alfasha dasu a kasa:

1 South South — 9.9
2 South East — 6.6
3 South West — 4.2
4 North East — 3.2
5 North Central — 3.2
6 North West — 1.9

Karanta Wannan  Tsohon soja ya mùtù a hannun 'Yàn Bìndìgà duk da biyan Naira Miliyan 10 a matsayin kudin fansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *