Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yayi Sihiri da Budurwarsa bayan da ta je Kwana a gidansa

Wannan wani Bidiyo ne da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta da ya nuna wani Yayi Sihiri da Budurwarsa da ta je kwana a dakinsa.

‘Yan uwanta sun je nemanta dakinsa inda suka tarar ga Ita kwance a bandaki.

https://twitter.com/i/status/2050854488349503677
Karanta Wannan  Kalli Yanda Magoya bayan Shugaban kasar Kamaru ke yakin neman zabe da hotonsa ba tare da halarci wajan yakin neman zabenba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *