Thursday, October 15
Shadow

Daga gayawa Sheikh Pantami cewa kujerar Gwamna ta mai girma, sanata ya kamata ya fara nema shikenan yayi Blocking dina

Wani ya bayyana cewa ya baiwa Farfesa Hon. Sheikh Isa Ali Pantami shawarar cewa ba gwamna ya kamata ya fara nema ba, Sanata ya kamata ya fara nema.

Yace daga gayawa Pantamin hakan sai yayi Block dinsa.

A jiya ne dai Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana cewa bai yadda da dan takarar bai daya da aka tsayar dashi a matsayin dan takarar Gwamnan jihar Gombe ba a jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Matashi Daga Jihar Bauchi Zai Nufi Jihar Lagos Ranar Alhamis Domin Ya Je Ya Gwangwaje Shugaba Tinubu Da Ragon Sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *