Kaso 80 na Tshàgyèràn Dhàjì Hausawa ne daga Arewa>>Inji VDM
Tauraron kafafen sada zumunta kuma wanda ke ikirarin fafutuka, VDM ya bayyana cewa kaso 80 na 'yan Bindiga masu yaren Hausa ne daga Arewacin Najeriya.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya yadu sosai a kafafen sada zumunta inda ciki hadda 'yan uwansa 'yan Kudu da yawa sun mayar masa da raddi.
https://www.tiktok.com/@lordashore/video/7579335248035564822?_t=ZS-91ugGhJeNTU&_r=1








