Monday, February 23
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyo: Amsar da Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta bauwa wani da yace mata Timaya ya hama Qakuleta

Kalli Bidiyo: Amsar da Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta bauwa wani da yace mata Timaya ya hama Qakuleta

Duk Labarai
Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta wallafa Bidiyo a shafinta na Tiktok tana sauraren wakar Aliya inda anan ne wani ya bayyana cewa Timaya ya gama kwakuleta. Saidai maimakon ta ji haushi, Ummi ta gaya masa cewa, zaka maimaita Ranar Sakamko ai. https://www.tiktok.com/@ummi_zee_zee_offi/video/7573076778344828167?_t=ZS-91XCE153d3Z&_r=1 Ummi Zeezee dai ta yi soyayya da mawakin Kudu, Timaya wanda a wancan shekarun lamarin ya jawo cece-kuce.
Kalli Bidiyon yanda matashi ya fito yana zanga-zanga shi kadai yana kiran kasar Amurka ta kawo dauki Najeriya inda yace shuwagabanni sun gaza

Kalli Bidiyon yanda matashi ya fito yana zanga-zanga shi kadai yana kiran kasar Amurka ta kawo dauki Najeriya inda yace shuwagabanni sun gaza

Duk Labarai
Wani matashi kenan da ya fito a Abuja yana zanga-zanga shi kadai yana cewa, Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya kawo dauki Najeriya. An ga matashin a Bidiyo yana daga kwali yana durkusawa kasa yana kiran sunan Trump. https://www.tiktok.com/@gabriel__timothy/video/7574103452331134216?_t=ZS-91XAQO7iV8K&_r=1
An gano cewa, Wasu Inyamurai ne masu son kafa kasarsu suka kai Rahoton cewa ana Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriya zuwa kasar Amurka

An gano cewa, Wasu Inyamurai ne masu son kafa kasarsu suka kai Rahoton cewa ana Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriya zuwa kasar Amurka

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, wasu Inyamurai ne karkashin wata Kungiya ta son kafa kasar Biafra suka kai kara kasar Amurka cewa ana yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi a Najeriya. Rahoton yace kungiyar me suna the United States of Biafra da sauran wasu kungiyoyin dake karkashinta sun mika wannan korafi ne ga Hukumar FARA ta kasar Amurka. Sannan Sanatan kasar Amurka, Ted Cruz ya taimaka musu wajan yayata wannan magana inda yace babu inda akewa Kiristoci Khisan kyiyashi kamar a Najeriya. Lamarin dai ya watsu sosai musamman a kafafen sada zumunta. Saidai Tuni Gwamnati ta musanta wannan rade-radin.
Duk Duniya babu Kabilar dake saka Addini sama da Kabilarta sai Hausawa, Muddin Muna son ci gaba a Arewa, sai mun raba gari da Fulani da Larabawa>>Inji Isa Bako

Duk Duniya babu Kabilar dake saka Addini sama da Kabilarta sai Hausawa, Muddin Muna son ci gaba a Arewa, sai mun raba gari da Fulani da Larabawa>>Inji Isa Bako

Duk Labarai
Bahaushe dake zaune a kasar Amurka, Isa bako ya bayyana cewa, Duk Duniya babu wanda ke saka Addini sama da Kabilarsa sai Bahaushe. Ya bayyana cewa idan ana son ci gaba a Arewa, sai Hausawa sun raba gari da Fulani da kuma Larabawa. Yace Hausawa sun fi kusa da Inyamurai fiye da Fulani da Larabawa. https://www.tiktok.com/@isa.bako4/video/7573651068588985655?_t=ZS-91X2GqODUOm&_r=1
Da Duminsa: Tinubu ya ɗage tafiyar sa don Alhinin Daliban jihar Kebbi

Da Duminsa: Tinubu ya ɗage tafiyar sa don Alhinin Daliban jihar Kebbi

Duk Labarai
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ɗage tafiyar da ya shirya yi a yau zuwa Afirka ta kudu da kuma Angola, a yayin da ya ke jiran sauraron rahoto game da sace ɗalibai da aka yi a Kebbi da harin da aka kai kan wani coci a Kwara. A cikin wata sanarwa da mai magana da yauwansa, Bayo Onanuga ya fitar, Shugaban ya umurci a aika ƙarin jam'ian tsaro karamar hukumar Ekiti da ke jihar Kwara inda lamarin ya faru kamar yadda gwamnan jihar ya buƙata, tare kuma da bai wa ƴansanda umurnin farauto ƴan bindigar da suka kai hari kan masu ibadar. A yau Laraba ne shugaban ya tsara barin ƙasar domin halartar taron shugabannin ƙasashe ashirin masu ƙarfin tattalin arziƙi (G20) karo na ashirin da za a yi a Afirka ta Kudu, daga nan kuma zai ƙarasa Luanda da ke Angola domin halartar karo na bakwai na taro...
Nice wadda aka fi tattauna batunta a kafafen sada zumunta a Arewa, dan haka duk wanda yasa ya taba yin magana akai na amma bai yi magana akan daliban jihar Kebbi ba, Na Zhaghi Babansa>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Hussain

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Hussain ta bayyana cewa, duk wanda itace aka fi tattauna batunta a kafafen sada zumunta na Arewa. Tace dan haka duk wanda yasan ya taba magana a kanta, a yanzu tana son ya fito yayi magana akan dalibai mata na jihar Kebbi da aka yo garkuwa dasu. Tace duk wanda bai yi ba ta zagi Ubansa. https://www.tiktok.com/@fateeemahussain/video/7574392226738998549?_t=ZS-91WwhOqWW2K&_r=1
A karshe dai: Fitsararriyar mawakiyar Amurka, Nicki Minaj ta je Majalisar Dinkin Duniya inda tace Ana Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriya kuma ya kamata a Ki Khari a cece su

A karshe dai: Fitsararriyar mawakiyar Amurka, Nicki Minaj ta je Majalisar Dinkin Duniya inda tace Ana Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriya kuma ya kamata a Ki Khari a cece su

Duk Labarai
Fitsararriyar mawakiyar Amurka, Nicki Minaj ta je majalisar Dinkin Duniya inda ta bayyana cewa ana yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi a Najeriya. Ta bayyana cewa ya kamata a kawo musu dauki dan hakan taimakon al'umma ne baki daya. Ta kuma yi kiran a dauki mataki ama dukkan sauran kasashen Duniya da irin wannan abu ke faruwa
Tabbas Najeriya na bukatar dauki ka gaggauta zuwa ka ceci kasarnan>>Sabon Shugaban PDP, Tanimu Turaki ya roki Shugaban kasar Amirka, Donald Trump

Tabbas Najeriya na bukatar dauki ka gaggauta zuwa ka ceci kasarnan>>Sabon Shugaban PDP, Tanimu Turaki ya roki Shugaban kasar Amirka, Donald Trump

Duk Labarai
Sabon Shugaban jam'iyyar PDP, Tanimu Turaki ya roki shugaban kasar Amurka, Donald Trump da ya gaggauta kawo sauki Najeriya dan ya ceci kasar. Ya bayyana hakane bayan samun shiga cikin hedikwatar jam'iyyar PDP bayan da jami'an tsaro suka hanashi shiga da farko. Tanimu Turaki yace Trump ya zo ya ceci Dimokradiyyar Najeriya daga hannun wadanda ke son lalatata. Yace Ba Mhuzghunawa Kiristoci kadai ake yi a Najeriya ba hadda ma wulakanta Dimokradiyya. Saidai fadar shugaban kasa ta bakin me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya bayyana cewa wadannan kalaman na Tanimu Turaki cin amanar kasa ne kuma ba za'a manta dasu ba.
Tinubu zai je Afirka ta Kudu da Angola

Tinubu zai je Afirka ta Kudu da Angola

Duk Labarai
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai bar ƙasar a yau Laraba domin halartar taron G20 da taro tsakanin kungiyar Tarayyar Turai da ta Tarayyar Afirka. ‎Shugaban zai soma ziyarar ne a Johannesburg,babban birnin ƙasar Afrika ta kudu, inda zai halarci karo na ashirin na taron shugabannin ƙasashe ashirin masu ƙarfin tattalin arziƙi wato G20 a ranakun 22 da 23 ga watan Nuwamba. Daga nan zai tafi birnin Luanda da ke Angola domin halartar taron kungiyar Tarayyar Turai da Tarayyar Afirka karo na 7 a ranakun 24 da 25 ga watan Nuwamban 2025. Waɗannan bayanai na ƙunshe ne a cikin sanarwa da mai magana da yawun shugaban Bayo Onanuga ya fitar a babban birnin ƙasar Abuja, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya ruwaito. Ana kuma sa ran Shugaba Tinubu zai yi wasu gana...