Kalli Bidiyo: ‘Yan Arewa na kowa da irin Chiyn Zharafin da Inyamurai kewa Hausawa a jihohinsu
'Yan Arewa sun fara kokawa da irin Chiyn Zarafin da Inyamurai kewa Hausawa a jihohinsu.
A Bidiyon da ke yawo a kafafen sada zumunta, an ga yanda wasu Inyamurai ke wulakanta 'yan Arewa dake kananan sana'o'i a kudancin Najeriya.
Da yawa sun rika Allah wadai da hakan inda wasu ke kiran da cewa ya kamata a dauki matakin ramuwa akan Inyamuran.
https://twitter.com/_hafsat_paki/status/1990191542938866146?t=9GXwHjw0yQdzgZd95GaHEw&s=19
https://twitter.com/NoNonsensezone/status/1990100221238313388?t=jpklRtPvgDfjpwMl6iLj0g&s=19








